BY MIEMIEBEE
PAGE 84
March 2017
"OMG! Khaleefah stop it, Afreen! Zan muku bulala fah, stop it!" ai kaman cewa tayi ku cigaba jik'ata sukayi jak'ab suna masu mata dariya, duk anan Al'ameen na zaune akan gado yana kallonsu harma da videotaping nasu. Se chan ganin Princess tasa tana iya kamuwa da mura yace dasu, "kids cut it out ko kun manta Mammy is sick?"
"Ahhh!" Suka bud'e baki wide open tare da dropping guns nasu "we are sorry Mammy."
"We are not done yet" tace dasu furiously "and even you too Sweetheart."
"Ni kuma me nayi Princess? Zo abinki come please."
"Nak'i" tayi maganan tana kakkarwa don sanyi wane zatayi kuka.
"Oh don't cry please Darling, yi hak'uri kizo ga towel inyi draining naki. Kids say sorry to Mammy."
"We are very sorry Mammy" suka fad'a a tare, tare da kama kunnuwansu. Kaman bazata musu magana ba tace, "its okay"
"Zo kinji Princess?" Kaman baza ta je d'inba sekuma ta shiga takawa wajen nasa. Bata san me ba se ta ji su Afreen sun shiga yin dariya kona me oho. Seda ta isa gab da Al'ameen kawai taga ya ciro water gun a bayansa ya shiga jik'ata dashi seda yayi draining tas sannan ya barta. Khaleefah da Afreen don dariya har fad'i sukayi a k'asa suna buga kan rug. Immobile Zeezee ta tsaya gun shima Al'ameen dariyan yake mata. In between gritted teeth tace, "harda kai ko? Thank you" tana kaiwa nan ta fice a zuciye not minding the calls Al'ameen ke ta mata sending.
"Kids Mammy is angry."
"She really is, Da da please karka barta tamin aski."
"LOL don't worry."
"Its your job to make her happy once more Da da." Cewar Afreen.
"Tam kunsan me nake so daku?" Atare suka kad'a kai suna sauraronsu. "I'll go and calm Mammy down ku kuma ku shiga bathroom and wait for me, pull out your clothes ku jirani a bath tub zanzo in muku wanka."
"Da da together with Afreen?" Khaleefah yayi maganan unbelievably yana pointing na Afreen.
"Yes Khaleefah I'll bath you both together acikin jacuzzi."
"No way Da da taya zata ganni naked?"
"Sena gani" cewar Afreen tana yi mai gwalo.
"Khaleefah you both are still kids what's there?"
"O'o am still her big bro ni bazata ganni naked ba."
"LOL okay Lil Man we'll do it this way wear your pants then."
"Yauwa much better."
"Nima Da da baze ga min nono ba" Afreen tayi maganan harda 'yar kukanta. Dariya sosai Al'ameen ya tsaya yi ina ma nonon bale ace baza a gani ba.
"Princess you are just 3 years old."
"Ni o'o."
"Okay Khaleefah baze gani ba toh yanzu do as I ask ku jirani cikin bathtub I'll be right back Khaleefah banda wasa da ruwa Afreen banda neman tsokana."
"Okay Da da" suka amsa a tare suna pulling kayansu.
"I love you both."
"We love you too" daga nan ya fice yaje ya samu Zeezee zaune gaban dressing mirror tana sanye da towel iyaka tsakiyan cinyanta. Drier ne a hannunta tana drying gashinta da suka jik'a, tana ganin wanda ya shigo ta kawar da kanta, a nitse shikuwa ya k'arisa gaban mirror'n a hankali ya kama hannunta ready to seize it.
"Sake min hannu" ta fad'a in a serious tone. K'in jinta yayi seda ya k'wace drier d'in nan ta gwada tashi and da sauri ya miyar da ita. "Ka dena ta6ani bana so."
"Am sorry kinji?" Ya fad'a a hankali tare da baza gashin nata akan bayanta ya d'aga piece kad'an a hannunsa yana drying mata, duk anan bata ce masa komi ba. Shiru ne kuma ya ziyarce su both har seda ya gama mata drying d'in, ribbon data miqa hannu zata d'auka ya rigata nan ma bata ce komi ba tasan duk neman sata magana yake, a hankali ya shiga kama mata gashin ya nannad'e yadda take yi. Yana gamawa ta miqe zata fice hannunta ya rik'o da sauri restraining her, ko kallonsa bata yi ba ita har yanzu bata sauk'o ba taya zasu jik'a ta haka su tsaya suna mata dariya. Yatsan sa yasa a ha6arta tare da d'ago face nata still tak'i ta kallesa "Princess are you still mad? Am sorry your Soldier is sorry." Ganin batada niyyan mai magana yayi owning lips nasa ai kuwa tak'i basa had'in kai sealing lips nata tayi gagam not letting him any access. Murmushi ya saki yasani abu d'aya zeyi mata ya kashe mata jiki sede beyi a take ba seda ya bari ita da kanta ta fara gajiya sannan yayi working magic nasa Zeezee batasan lokacinda tayi gasping ba, anan yayi using opportunity'n yayi owning nata gabad'aya it was a gentle yet strong and compassionate kiss, bayan d'an lokaci kad'an ya saketa tare da hugging nata duk yadda takeson ignoring nasa ta kasa he is wayy hot. Hugging nasa tayi back a hankali, hakan ba k'aramin sanya sa farin ciki yayi ba "I'm sorry kinji? The kids wanted to play and I can't turn them down as a father I'm sorry kinji? Forgive your soldier."
"Ya wuce."
"Kin sauk'o? You are no more mad? Or do I have to go down on my knees?"
"I won't let you do that not even for the world, after this logical and magical kiss of yours how can I still stay mad?"
"Am glad zaki kwanta inje inyi ma su Khaleefah wanka? Suna jira na tun d'azu."
"Muje tare."
"No you are sick sleep okay I'll handle them."
"Am feeling much better muje." Hannunta ya rik'o har suka k'arisa bathroom d'in inda suka tarar da Khaleefah da Afreen suna ta wasa abinsu, sun cike bathtub da ruwan kumfa Afreen tana yiwa Khaleefah spike hairstyle sun tsayar da gashin kansa duka, so takeaway da wanda yace ba za a gansa naked ba da wacce tace baza a gane mata nono ba duk sun manta sun tu6e suna wasa.
"Wasa de wasa deh" fad'in Zeezee.
"Mammy! Da da!" Sukayi exclaiming a tare. A nitse suka k'ariso wajen kids nasu "yeyy! Mammy will be the one to bath me" cewar Afreen.
"And Da da will be the one to bath me too." Cewar Khaleefah. Nan da nan Zeezee da Al'ameen suka shiga wanke yaransu sunayi suna having fun har suka gama sukayi wrapping nasu a towel Zeezee ta wuce da Afreen d'akinta tashiryata tsaf tasa mata pajamas nata sannan ta karanta mata bed time stories. In a swift Afreen tayi bacci bayan ta tofe ta da addu'a taja mata blanket ta rufeta tare da pecking nata a forehead ta kashe mata wuta ta fice. Shima Al'ameen haka yayiwa Khaleefah kusan a tare suka fito daga d'akunan. "She is fast asleep" ta sanar dashi.
"So is he."
"Muma muje mu kwanta."
"Go first Princess I'll have to take care of the kitchen sannan inyi wanka nima."
"Kabari mana gobe idan me aiki tazo muje kayi wankan."
"No don't worry hurry kije ki kwanta will join you in a bit."
"Muje and finish it up together kasan bazan iya bacci ba if your arms aren't wrapped around me."
"Aww! Are you sure?"
"Yes Sweetheart" tare suka wuce kitchen d'in Zeezee kanma bata san daga ina zata fara ba bin steps na Al'ameen take har suka kimtsa suka miyar da komi back to it's rightful place sannan Zeezee ta share Al'ameen yayi mopping suka fito duk a gaje suka nufi d'akinsu ta jira Al'ameen ya fito daga wanka suka kwanta.
***
In three days time suka wuce Abuja awaiting their flight to Washington D.C Afreen and Khaleefah couldn't keep calm, the following day jirginsu ya tashi Afreen harda sakin fitsari a panties dan yadda cikinta ya rud'e da jirgi ze tashi, ita kanma wai ta fasa tafiyan a sauk'eta zata gun Granny. Flight nasu na Bauchi to Abuja ma dalilin daya sa bata rikice musu ba was because she was fast asleep har suka isa bata sani ba. Nan kam tayi kuka da ba don private jet na Al'ameen suke tafiyan ciki ba da mutane sunyi musu dariya suce ga 'yar k'auye.
Safe and sound Allah ya isar dasu Washington inda suka sauk'a a
The Dupont Circle hotels and suites.
***
Life couldn't be better for this happy family, ba aikinsu a kullum banda fita leisure points suna exploring Washington and enjoying each other's company kaman wasa har suka shafe wata d'aya basu sani ba.
Yau bayan Zeezee ta kwantar da Khaleefah da Afreen wajajen k'arfe 10pm Al'ameen ya shigo as always taje ta taresa suka k'ariso d'aki suna hira kaman yadda suka saba, alokacin da Al'ameen ya shiga bayi don watsa ruwa wayan Zeezee ya shiga ruri tana dubawa taga unknown number, without hesitation ta d'aga tare da yin sallama.
"Wa'alaikumus salam " meshi ya amsa.
"Adeel?" Ta tambaya.
"Na'am Zeezee ya kike?" Tana kallon k'ofan bayin cike da fargaba ta amsa da "lafiya ya gida?"
"Lafiya k'alau yasu Khaleefah and..."
"Afreen" ta sanar dashi "we are all good." Mamakin ina ya samu new line nata take seta tuna ko maybe agun Lubiee ya amsa. "Masha Allah dama na kira ne in sanar dake k'aruwan da muka samu, Ruky ta sauk'a lafiya d'azu da yamma ta samu 'yan biyu duka mata."
"Wow! Masha Allah, kai na muku murna Allah ya raya ya d'ayyiba itama zan kira ta nayi mata barka amman ka gaisheta kafin nan bana 9ja but idan na dawo zanzo yi mata barka."
"Toh Zeezee we are grateful ki gaishe da Maj-Gen."
"Ze ji in shaa Allah Daddy'n twins." Yana murmushi sosai yace, "yauwa take care." Ta ajiye wayan bada jimawa ba Al'ameen ya fito all wet yana sanye da towel a waist nasa, packs and muscles sun bayyano mehn! so wow!
"Unless kanason tayar min da vibes you'll come over here Sweetheart." Murmushi ya saki mata daga nesan tare da kashe mata ido "wai da gan-gan kake hakan ko Sweetheart kasan bana iya ignoring wannan sexy body'n naka."
"Then don't look" ya fad'a mockingly.
"Haka ma zaka ce?" Itama kayan nata ta tu6'e ta rage skirt da bra zallah.
"Oh come on ki miyar please nayi wanka yanzu ban son sake yin wani." Banza da shi tayi tamkar bada ita yake magana ba seda taga ya soma takowa inda take sannan ta d'aga kai ka "kuma wallahi nan gani nan bari."
"Haba Princess" yayi maganan finally tare da zama a gefenta yana neman ta6ata. "Uhn-uhn fa don't touch me."
"Toh Yi hak'uri am here kince nazo nazo toh."
"Banaso go back from where you came from." Pinning nata yayi a kan gadon tare da rufe kansu da bargo.****
_An hour later..._
Kanta na akan chest nasa tana shafa kan packs nasa tace, "kaga ina son sanar da kai abu ma ka mantar dani." Shima wasa da gashin kanta yake yace, "ni d'in kenan am too hot har nake iya saki forgetting abu." Bugi ta kai masa a hankali "ai kaine ka kasa ignoring d'ina saboda am too hot."
"Ni de."
"Whatever naji am hot accept it or not."
"Princess who said you are not hot? Of course you are just that I am hotter."
"D'agani nama fasa kwanciya anan zanje na samu su Afreen a parlour." Da sauri ya jata baya "you know you are the hottest right? Thats why I couldn't resist you, you always turn me up even when am not in the mood." Dad'i sosai taji ta koma ta kwanta "I love you."
"I love you more Princess."
"Yauwa shiganka bayi Adeel ya kirani."
"Ohh really?" Ya fad'a ba yabo ba fallasa.
"Yes matar sa ta haihu sun samu a set of twins duka mata."
"Masha Allah, Allah ya raya ya d'ayyiba idan Allah ya mayar damu 9ja se muyi musu barka."
"Really Sweetheart?"
"Yes Princess ko bakiya son inje?"
"Who am I to say so? Daman inaso muje tare amman am afraid ban san ya zan fara fad'a maka ba."
"Oh come on Princess banason inji kina cewa kina tsoron sanar dani wani abin am here for you always."
"And I appreciate that thanks okay?"
"Tashi muyi wanka."
"Ni se Asubah zanyi bacci nakeji."
"Alright mu bari se Asuban Toh goodnight Princess."
"Dreams about me Sweetheart." Pecking forehead nata yayi, "I'll" ahaka har bacci yayi taking over control nasu.
Y
*MIEMIEBEE. team #YGC!🎀*
ZAIMEEN flames🔥🔥🔥
Beeenovels.blogspot.com 👄
No comments:
Post a Comment