BY MIEMIEBEE
PAGE 82
March 2017
_Back inside._
"Sweetheart ka d'agani in tashi the kids are waiting for us."
"Princess why can't I get enough of you?" Yayi maganan yana showering kisses ma wuyanta and deep down tickling amd turning her on the more.
"Sweetheart please stop it kasan I can't resist you and the kids are waiting for us."
"They'll have to wait a bit saboda I miss My Princess badly" daga fad'in haka yaja bargo ya rufesu.****
It took them quite a long time sannan Zeezee ta samu da k'yar tayi ma Al'ameen wayo ta miqe daga kan gadon kafin ya kuma kamota, jikinta na nannad'e da bargon ruhuwansu.
"Princess wato yau rowan kanki kike min ko?"
"Wai rowa, upon all the..." se kuma tayi shiru.
"I still need you Princess."
"I promise tonight amman yanzu muje muci abinci muyi wanka muyi sallah."
"I want you now."
"Su Afreen fah?"
"They'll wait" yayi maganan yana neman kamota. Gudu tasa sede kafin tayi nisa ya samu ya kama k'arshen bargon.
"Wallahi Sweetheart idan ka ta6a ni zan tara maka jama'a."
"Su waye jama'an anan? My kids or men?"
"Duka."
"Let's see about that."
"No Sweetheart please karka sake kwantar dani kan gadon nan am feeling hungry."
"Let's feed each other then nima yunwa nakeji" yayi maganan yana neman fara janta da ragowan bargon dake hannunsa.
"Sweetheart wai me ka sha yau ne? Please ka bar jan bargon kafa san dashi kad'ai na dogara."
"I don't care ki matso toh."
"O'o ka dena please nasan idan na matso da k'yar in iya sake k'watan kai na."
"Shikenan na cigaba da ja kenan har seya sum6ule." Jan ya cigaba dayi.
"Please mana Sweetheart se nayi maka kuka tukun ko?"
"Toh kizo da kanki."
"Promise baza ka min wani abin ba."
"LOL da me zan miki Princess?"
"What bad boys do."
"Fa kina 6ata min lokaci Princess kizo ko senaja blanket d'in ya fad'i tukuna."
"Eh kaja tunda yanzu ka zama bad boy."
"Zan ja fa."
"Ka ja d'in." Ganin da gaske yake ze ja tayi gudu ta fad'a jikinsa tare da turesa ya fad'a kan gadon da baya "yanzu Sweetheart dagaske ja d'in zakayi?" Tayi maganan kwata-kwata ratan dake tsakanin fuskansu befi inchi d'aya zuwa biyu ba.
"You promised tonight right?"
"Yes I promise."
"Toh ko kad'an ne be mine yanzu Princess."
"Akan wanda kayi d'azu Sweetheart? our kids are waiting for us tashi kasa kayanka muje muci abinci."
"After a kiss."
"Ahh! Ahh!"
"Please manaaa." Bending tayi a hankali ta bashi the kiss of his life. Se anan yaji d'an dama-dama, kayakinsu suka miyar suka fito. A parlour suka tsinci Khaleefah da Afreen se bacci suke sha TV nata aiki. So cute suka kwanta, kan Afreen na akan cinyan Khaleefah da alama bayan fad'an sunzo sun shirya. Murmushi both Da da and Mammy suka saki at their kids lovely sight sannan Al'ameen ya k'arisa ya d'agasu duka ya kai each of them d'akinsu ya dawo ya tarar da Zeezee tana arranging throw pillows da suka hargitsa.
"Haka kawai kika hana ni kanki yau Princess gashi toh suma sunyi bacci."
"Wane ni Sweetheart? Taya zan hanaka kaina? Kaga yunwa ne ya musu yawa har sukayi baccin, I promise to make it up to you tonight seka gaji da ni." Ta k'are maganan tana mai signal da gira.
"Abinda bazan ta6a yi ba kenan."
"Muje muyi wanka toh muyi sallah kafin nan suma sun tashi se muyi having lunch."
"Together?" Ya tambayeta.
"Yes together let's go." A tare sukayi wankan suka d'auro alwala sannan sukayi sallah suka fito parlour suna zaune suna hira before kids nasu su tashi. Chan suka jiyo k'aran bud'uwan k'ofa da kuma rufewansa. In a minute Afreen ta bayyano rai a had'e tana susan ido ta wani had'e rai wane hadarin yamma.
"Owww little Princess is finally awake" cewar Al'ameen.
"Da da, Mammy I'm feeling hungry" ta fad' tare da rushewa da kuka da sauri Zeezee ta mik'e ta d'agata "cry nomore Darling je kiyi brushing kafin nan Khaleefah ya tashi se muyi having lunch ko?" With a nod Zeezee ta sauk'eta.
"I love you lil Princess." Cewar Al'ameen.
"I love you too Da da." Maimakon tayi d'akinta seta bi na Khaleefah, toilet nasa direct ta shiga ta d'ago brush nasa, ita wai wayo bazata yi brushing da nata brush d'inba se nasa simply cause bata son nata ya tsufa tafison anytime Da da yace kowa yayi showing brush nashi aga nata ne sabo. Shiko Khaleefah idan da akwai abinda ya tsana shine yaga Afreen na brushing da toothbrush nasa.
Seda tagama tazo fitowa kenan lokacin shima Khaleefah ke miqewa daga kan gado.
"Khaleefah ka tashi lets go and have lunch."
"Tsaya what are you doing inside my bathroom?"
"Nothing" tayi maganan tana sauri zata fice.
"Come back Afreen" da gudu tasa se waje, da hanzari ya k'arisa bayin brush nasa ya soma d'agawa jinsa a jik'e yasan tabbas dashi Afreen tayi. "Oh this girl!" Ya furta agitated sannan ya fice yana k'walla mata kira "Afreen! Afreen! Where are you?" Achan parlour a bayan Da da ya sameta.
"Mr. handsome kaima ka tashi?" Cewar Zeezee. "Evening Da da evening Mammy." Ya gaishe su.
"Ya akayi lil man? Why the furrowed eyebrows?" Asked Al'ameen.
"Da da how many times do I have to tell Afreen ta dena yimin brushing da toothbrush d'ina but she wouldn't listen."
"Haba Princess" cewar Al'ameen tare da dawo da kallonsa akan Afreen dake ta raba ido. "I didn't Da da he is lying."
"No I'm not she did brushed her teeth with my toothbrush."
"No I did not don't lishen to him Da da." Ta sake k'aryata sa.
"Uh-uh Afreen don't lie kinji Sweetheart? Did you or did you not brush with his toothbrush?" Zeezee tamata tambayan calmly ai kuwa tasa kuka tana kama jikin Al'ameen. "Da da see mummy is trying to call me a liar, ni banyi blushing da toothblush na Khaleefah ba.l
"Shh! Sweetheart enough okay?" Yayi maganan finally tare da aza ta bisa cinyansa. "I know you didn't bar kukan haka, Khaleefah yi hak'uri kaji kaje store ka d'au sabo." Hararan Afreen yayi sannan ya fice nan Zeezee ta maido da kallonta kan Afreen dake faman murmushi. "You know lying is not a good habbit ko?"
"Princess let her be please." Cewar Al'ameen.
"No Sweetheart you are not helping her at all, idan kana mata haka ta cigaba dayi kenan kuma zata tashi da k'arya. Now Afreen look at me." Kafad'a ta buga. "I said look at me" Zeezee ta fad'a sounding serious. Kuka ta shiga neman yi "Da da tell Mammy to stop scolding me."
"Shhh! Sweetheart don't cry okay?" Ya share mata d'an hawayenta "and listen to Mammy, turn and look at her." Kaman baza tayi ba seta juyo tana kallon Zeezee.
"Did you or did you not brush your teeth with Khaleefah's toothbrush?"
"No. "
"Pretty girls don't lie only the ugly ones does idan kika min k'arya ke mumuna ce kenan."Kuka ta kuma sawa tana ihu "niba mumuna bace I am beautiful."
"Then tell me the truth."
"I did."
"Toh why? Ba ya hanaki ba yace baya so?"
"Ni nafison nasa."
"Why Princess kowa Da da ya siya mishi nashi kowa se yanayi da nashi."
"Ni o'o."
"Yi hak'uri kinji? Kinga idan bakiya brushing da naki Da da baze sake siya miki sabo ba."
"Is that tlu Da da?" Kaman yace mata no se Zeezee tayi mai ido "yes Princess kina brushing da naki kinji? Yana tsufa sena siya miki new one okay?"
"Okay" ta fad'a sounding defeated.
"That's my girl" Zeezee tayi praising nata tare da pecking nata a forehead. Dai-dai lokacin Khaleefah ke fitowa kenan, "now go and apologize to your brother tell him bazaki sake using toothbrush nasa ba."
"Do I have to Mammy?"
"Yes Princess you have to."
"Really Da da?"
"Yes Sweetheart go okay?" Da kansa ya sauk'eta ta taka ta samu Khaleefah "I am sorry Khaleefah." Murmushi ya saki mata sannan yace, "its okay." Hugging nasa tayi shima yayi hugging nata back "they are so cute and lovely" Cewar Zeezee tana kwanciya bisa chest na Al'ameen, zagaye hannunsa yayi a bayanta "indeed they are Allah ya rayasu ya cigaba da had'a kansu."
"Ameen Sweetheart and we also." Pecking nata yayi a forehead.
"Mammy am hungry" fad'in Afreen.
"So am I" cewar Khaleefah.
"Lets have lunch toh." Kamar yadda suka saba zama kullum haka ma sukayi yau, kujera Khaleefah ya jawa Afreen ta zauna tare da yimasa godiya sannan shikuma ya zauna adjacent to her and opposite to Al'ameen a yayinda Zeezee ke zaune ita kuma adjacent to both Al'ameen and Khaleefah and opposite to Afreen. "Mammy what do we have as lunch?" Afreen ta tambaya tana goga fork da knife dake hannunta gu d'aya. Sanin ta tsani beans Zeezee tace da ita "beans porridge Honey."
"Nooo! Not that I don't want that" ganin zata soma yi musu kuka Zeezee tace, "just kidding Darling Mammy cooked your favorite."
"Wow! French fries?" Suka tambaya a tare.
"Yes Sweethearts" nan da nan tayi serving kowa suka shiga ci kowa yayi shiru banda Afreen data kasa learning table manners nata har yanzu se surutun da ba kai take ta yi musu na class teachersu da classmates.
"Honey surutun ya isa mana can't you see Khaleefah? Yayi shiru yana cin abinshi. Its a very bad table manner mutum na cin abinci yana surutu, Sweetheart talk to her kai baka ta6a yi mata fad'a duk abinda takeyi dai-dai ne a idonka ko?"
"Princess ba haka bane, its her time-"
"No its not " ta katse sa nicely "kayi mata magana."
"Okay" ya fad'a tare da maido da kallonsa kan Afreen "Lil Princess?"
"Yes Da da."
"Yi shiru mu cinye abincin yaso seki bamu labarin teacher'n naku okay?"
"Kaima kana biyewa Mammy ko?"
"No Sweetheart why should I?-" da sauri ta katse sa as if though ta tuna wani abu. "Aha!!! Da da ka hana mu magana wa strangers ba?"
"Yes Princess I did ba kyau suna guduwa da mutane."
"So yestarday when we went shopping Mammy talked to a stranger and he even passed her his phone tasa wani abu aciki right Khaleefah? We saw them through the window." Mintsinin ta yayi nufin tayi shiru. "Awwyy Da da kaga yayi pinching d'ina ko?" Shiru Al'ameen yayi yana kallon Afreen ya sani tabbas yaro bai k'arya se idan yaga abu gashi reaction na Khaleefah ma kad'ai amsa ne ga tanbayan dake running mai a mind. He don't want to believe Zeezee is cheating on him yasan its not in her to do so amman me kalamun Afreen ke nufi? He trusts her komin me za a ce mishi a fad'in duniyan nan he'll never believe his Zeezee is cheating on him har se idan ya gani ne da idonsa. What he is worried about is why Zeezee bata sanar dashi sun had'u da wani ba jiya and even today bayan shi duk abinda ya faru koda nemansa wata mace keyi yana sanar da ita. Why is she hiding this away from him? Is there really something going on between them two?
"Aha! tace min sunan shi... meh ma Khaleefah? Uncle... uncle..." duk anan Zeezee ta kasa cewa koda uffan.
"Keep quiet Afreen you talk too much." cewar Khaleefah.
"Eh d'in Da da ka ganshi ba? Big head kawai aha! Uncle Adeel right Mammy?" Dum! Al'ameen yaji gabansa ya fad'a Adeel? Me ya kawo Adeel kuma again? Shin dagaske ne ya miqawa Zeezee wayansa ta zuba abu aciki like yadda Afreen ta fad'a? Toh mema zata sa mai cikin wayan idan ba number ba, wow! Allah sa suspicions nasa are not true he can't bear the thought that his Princess is still in touch with Adeel.
Lunch da suka kasa k'arisawa kenan nan da nan Al'ameen yace he is full. "I'll be in my room okay Sweethearts? Zan huta idan kun gama cin abincin ku kuje kuyi wasa amman fa banda fad'a da rough play Khaleefah don't bully your little sister and Afreen don't disrespect your big brother."
"He is not my big bro ni kaine big bro d'ina."
"He is Sweetheart bakiga kullum shi yake kula dake ba in my absence or Mammy's?"
"Hakane Mammy?" Ta tambayi Zeezee. Da a da ne quite sure Al'ameen ze juyo ya kalleta amman yanzu ko kallon direction nata beyi ba "yes Honey" ta furta da k'yar.
"Okay then."
"That's My Princess I love you okay?" Kiss ya miqa tayi mai placing light one akan lips nasa sanann Khaleefah ma ya mishi a cheeks. "Da da Mammy fah? Won't she kiss you also?" Ba kalli direction na Zeezee ba yama Afreen murmushi "her mouth is full seta gama okay?"
"Okay Da da I love you."
"I love you too Sweetheart." Yana kaiwa nan ya shige d'akinsu ya rufe. Ita kanta Zeezee ta kasa k'arisa lunch d'in se juya fork d'in kawai take a cikin plate d'in. Bayan da yaran suka gama ci ta tattara gun sannan ta wuce d'aki ta samu Al'ameen. Ko juyawa ya kalli wa ya shigo beyi ba sanin ita ce definately. Ciki ta k'arisa tare sa zama daga side na kansa ta gefen pillownsa "Sweetheart?" Ta kira sa a hankali. Shiru yayi kaman baze amsa ba chan yace, "yes Princess." Without turning to look at her.
"Sweetheart mesa baka k'arisa cinye lunch naka ba ka tashi?"
"Na k'oshi" ya amsa a takaice.
"Definitely not, I know you too well saboda abinda Afreen ta fad'a ka k'oshi?"
"Me tace ma?"
"Talk regarding Adeel."
"Nop not at all kawai na k'oshi ne and I want to rest now." Har yanzu be juya sun had'a ido ba. "Please stop backing me ka juyi muyi magana."
"Princess can't we discuss it later? Ina so inyi bacci yanzu."
"You are simply avoiding me Sweetheart, I just want you to know that I am not having an affair with Adeel, for God's sake why will I cheat on a perfect husband like you?" Tayi maganan tare da cusa hannunta cikin gashinsa tana sosa mai cikin a hankali in a soothing manner. Shi abu d'aya yakeson ji yanzu sun had'u da Adeel kuma ta bashi number'nta yes or no.
"Yes I did met Adeel jiya a jifatu." Mumunar fad'i gabansa yayi da k'yar ya iya fad'in "and you did gave him your phone number?"
"Swe-"
"Please yes or no?" Ya tambaya still not minding to look at her.
"Yes Sweetheart I did gave Adeel my phone number."
"Its okay abinda nakeson ji kenan, if you may excuse me inason in d'an huta please kaina namin ciwo." Hannunsa yasa ya zare nata dake cikin gashin kansa.
Kansa ta d'aga ta aza akan cinyarta. Ganin yana k'ok'arin sauk'ewa tayi sauri tace, "please don't Sweetheart let me hold you." Baya ya juya mata ba tare da yace komi ba, hannun nata ta sake miyarwa a hankali cikin gashin kansa tana massaging masa scalp nasa a hankali. "Sweetheart I am not cheating on you, ba komai a tsakani na da Adeel taya zan koma son Adeel bayan zuciyana na gunka? Taya zan koma son Adeel bayan torturing d'ina da yayi ya nuna min hatred a fili? Why will I love the man that made my life a living hell and forget about the man who showered me with love and care, raised my standards and is ready to sacrifice the whole world to me? Taya zanyi haka Sweetheart? Believe me when I say this wallahi ba komai tsakani na da Adeel na bashi number na ne saboda Ruky Mama..." nan ta kwashe labarin komi ta bashi "I am not lying to you Sweetheart I will never lie to you." Se anan ya juyo yana fuskantar ta kansa akan cinyarta har yanzu "then why didn't you tell me all these Princess? Inda Afreen bata d'auko maganan ba shikenan kenan bakida niyyan gaya min? Didn't we promise never to hide things away from each other again?"
"We did and I'm sorry for breaking that promise, I thought it of no use."
"It is of every single use Princess, Adeel was your first love and also your ex husband ba yadda za'ayi inji you guys are in contact and expect me not to go mad or angry. I love you remember?"
"I know and I am sorry, am really sorry please stop being mad wallahi ba komai tsakani na da Adeel I just consider him as a muslim brother and nothing more you are the love of my life Sweetheart kai ne ginshik'in rayuwa na."
"I know Princess kinsan why I was mad?"
"Saboda ka d'au something is going on between Adeel and I?"
"Noo" ya fad'a tare da kad'a kai. "I will never believe in such a thing saboda I trust you 100% kuma nasan you'll never betray my trust or will you?"
"I will never do that Sweetheart thanks for trusting me, toh meya 6ata maka rai tunda kace haka?"
"For hiding it away from me."
"Bazan sake ba I'm sorry kaji? Do you believe me now?" Kai ya gyad'a mata tare da murmusawa kad'an. "Can I go for a kiss then?" Kai ya kad'a mata "no."
"Sweetheart are you still mad?" Ta tambaya tamkar zatayi kuka murmushi ya mata sannan yayi bending kanta da kansa ya shiga kissing nata after a while yayi releasing nata. "No keeping secrets away from each other okay?"
"Okay Sweetheart may I join you mu kwanta tare? I miss your arms around me." Sauk'e kansa yayi daga kan cinyanta yayi ya koma kan pillow, anan ta samu ta tsokala kanta a d'an space dake gefen nasa, cusa jikinta tayi a nasa shi kuwa ya rungumeta gagam har sukayi bacci.
*MIEMIEBEE. Team #YGC!๐ ZAIMEEN flames๐ฅ๐ฅ๐ฅ*
Beeenovels.blogspot.com ๐๐
Tnx MIEMIEBEE, Allah ya kara basira.
ReplyDelete