Sunday, 5 February 2017
‘YAR GATA CE!
*BY MIEMIEBEE*
Page 43
*Febuary, 2017*
_Its my biggest pleasure giving this whole page to you guys alone *MIEMIEBEE FANS❤* Group, its indeed a blessing having you guys. Funny how you'd spend the whole day talking about Zeezee, Adeel and Mag-Gen LOL well it gives me pleasure going over and over your chats I never get tired of it. God bless you for me AMEN I heart y'all to pieces, a big heart for y'all ❤ #OneLove❤_
"Halo Lubiee?"
"Haba Adeel! Haba what's wrong with you?"
"Kekuma menayi kike scolding d'ina haka?"
"Harma tambaya na kake? Mesa kakeyi wa Zeezee haka? Me tai maka da har zaka riga d'ura mata magani kana destroying mata womb?"
"Oww haka tace miki? Toh nayi kinga please am busy right now I dont have time for this" bejira jin me zata sake fad'i ba ya katse wayar, mamaki ne sosai ya rufe Lubiee shiyasa ita tun farko bata so Zeezee ta koma gidansa ba, mutuncin sa kad'an ne.
Se 9pm Adeel ya dawo gida yana watsa ruwa ya nufi d'akin Zeezee ya tarar da ita zaune a one angle cikin d'akin ta had'a kai da guiwa. Koda taji shigowansa bata d'aga kai ba, "Ke Zeezee!" banza dashi tayi "am talking to you tun ba ayi nisa ba har kin soma kire-kiren waya kina yad'a what's going on between us? Ke kika jawo komi inda kin bini a hankali da duk haka be faru ba, apologise to me and we will be back as how we use to be before."
"Apologize to you?" Ta d'ago kai finally ta furta da mamaki, "menayi ma da zan baka hak'uri? Ni da kai waya kamata ya baiwa wani hak'uri? Kamin destroying mahaifa an kana expecting d'ina na baka hak'uri? For what? Adeel koda kaine autan maza na yafe ka, na hak'ura abinda kamin ko maqiyi na bazemin ba."
"Haka kikace? Kece zaki cutu just apologies to me and it'll bygone."
"Never! Am never apologising to you again wad'an dana maka da a baya suma inda I can take them all back da nayi, ka cinye kanka kaga dama, nayi nadaman saninka Adeel, I wish I've never met you, inda Allah ya nuna min halinka da ban rabu da Ya Al'ameen na aureka ba."
"Call his name the way you want ba shi ze sa ki koma gidansa ba, in kinga k'afafunki sun taka waje believe me gawanki akazo fita dashi. You wanna play the game? Lets play it. Now ki tashi ki had'a min dinner am starving."
Hannu tasa ta share hawayenta, sannan tabisa da dirty look ta miqe ta nufi kitchen d'in, potatoe porriadge ta had'a mai sannan tayi setting dining ta koma d'akinta.
Tana zama kan gado telephone dake kan bedside drawer yafara ringing and ba tare da 6ata lokaci ba ta d'aga "Hello Zeezee?" Lubiee tayi stating in a swaying motion.
"Na'am Lubiee."
"Ya kike?"
"Lafiya."
"Zeezee am so sorry please dana san da haka da ban fara hooking naku up ba since from the beginning."
"Lubiee its not your fault ni nayi insisting back then so stop apologising."
"Am sorry please kiyi hak'uri we have to figure out what to do ko Mama ne mu kira."
"Theres no way out Lubiee, Mama is also mad at me haka Adeel ya sani a gaba back then da zamuje Florida yace karna kira Mama nikuma na biye masa, hakan ba qaramin 6atawa Mama rai yayi ba koda na kirata bata picking I have no one left Lubiee seke" ta k'are maganan tana kuka sosai.
"Subhanallah Adeel is such a horrible beast kiyi hak'uri please and kisa a ranki kinada Allah yanzu ya zamuyi nasan is of no use kiran Maminsa saboda bata ganin laifinsa ko kad'an."
"Lubiee just ki tayani da addu'a that's all I ask."
"In shaa Allah best franndd."
"Lubiee I just don't get it, mena ta6a yiwa Adeel da zemin haka? All I've ever wanted is to be with him and make him happy, I loved him with all that I had aman this guy failed to see it I dunno why." Taja tissue tana share hawayenta.
"Masani se Allah amman Zeezee bazan 6oye miki ba alhak'in Ya Al'ameen ne yake binki, kamar yadda kikace you loved Adeel with all that you got shima hakane, mutumin is ready to sacrifice anything for you amman baki gani ba kema kikace se Adeel, alhak'in sa ne ke binki."
"Hakane Lubiee bakiyi k'arya ba, duk kalan rashin hankalin danayi wa Ya Al'ameen mutumin nan be ta6a wulak'antani ba ko tsawa zan iya irga sau nawa yamin lokacin ma dan nayi rashin kunya wa yarsa ne. Ban ta6a coming across a gentle and caring soul like Ya Al'ameen ba I just failed to noticed it, dama hakane we never know the value of what we have until we lose them, Lubiee I can't tell you how much am missing Ya Al'ameen and my family only if I can reverse time and make things right."
"Hakane Zeezee all shall be well ki dage da addu'a nima zan tayaki kikuma k'ara hak'uri a fact says when things aren't going well God is still working so mu jira muga me Allah ke shirin miki in shaa Allah alkhairi ne."
"Thank you Lubiee, thank you so much."
"You are most welcome get some sleep okay?"
"Okay goodnight babe." Lubiee na hanging Zeezee ta miyar da wayan ta ajiye. Nan da nan ta canza kayan jikinta ta kwanta.
*~ *~ *~
Life proceeded on, wulak'anci ba wanda Zeezee bata sha gun Adeel, bazata iya tuna when last ya kwana a gida ba kusan kullum seya fita midnight parties in ya tashi dawowa kuwa ya dawo da ambaliyan friends nasa suci abinci. Zeezee gabad'aya ta fita daga kamanninta don damuwa da wahala gashi ko kad'an bata iya talking back to Adeel kaman yadda ya kamata' kota fara seta kasa tasa kuka unlike yadda tasamu Al'ameen da bayi magana ta riga gaya mai baqaqen kalamu.
***
Yau tun safe Adeel be fita yawon daya saba ba, yana zaune a parlour bayan yayi breakfast yana kallo chan telephone dake kan centre table ya shiga buzzing yana dubawa yaga Ruky Mama new Babe insa ke kiransa. Seda ya murmusa sa'annan yayi picking "Halo Pretty One." On the other side ta amsa da "My Handsome."
"Good Morning ya kike?"
"As how My Man is." K'aran bud'e k'ofa yaji yana kai dubansa yaga Zeezee ce k'aramar tsuka yaja sannan ya amsa Ruky Mama da "ya gajiyan jiya? You made my day yestarday and for that you owe me big ki shirya by 2pm I'll come pick you up." Wani irin mumunan fad'i gabanta yayi ita iskancin Adeel d'inma batasan da wanne zata fara ji ba yanzu dagaske budurwa ya samu? Ashe kullum gunta yake zuwa waya sani ko har kwana tare ma sunayi, subhanallah ta furta a ranta sannan ta ruga d'aki a guje tayi picking telephone tare muting sannan ta d'aga se karara gashi tana jin abubuwan da suke fad'i take. Banda zallan soyayyan da ko ita Adeel be ta6a nuna mata ba, ba abinda suke haka kaman mayya tana hawaye tana sauraro amman tak'i kashewa seda suka gama wayan tas sannan hannu na 6ari ta miyar ta ajiye. Kuka ta cigaba da rusawa wajen chan ta tashi ta had'a lunch. Not long enough taga ya fito ya shirya tsaf cikin qananun kaya se qamshi yake. Dining ya nufa yaci abinci yana gamawa Zeezee ta fito daga gun 6uyarta.
"Ina zakaje Adeel?"
"Ina ruwanki kuma da inda zani? Fita zanyi."
"Adeel what have I ever done to you? A iya zaman da mukayi da kai ban ta6a cutar dakai ba all I've ever wanted is to be with you and make you happy amman daka tashi seka saqa min da butulci ta hanyan rabani da mahaifata bayan nan yanzu kuma 'yan mata ka soma yi? Dududu auren namu yakai shekara ne da har zaka fara neman mata a waje? Acikin gidana kana min waya dasu kana ganin ka kyauta kenan?"
"Ke da kike waya dani time da kike gisan Soldier'n can kin kyauta masa? Abinda fa kema kinyi ne don haka karki taquramin plus mata hud'u Allah ya halatta min kuma na gaji da ke sabuwa nakeso."
"Hakane amman kasani duk wani rashin kyautatawan danayi wa Ya Al'ameen harda iyayena kaika jawo kai kake tunzira ni-"
"Wait wait wait" ya katse ta "kaman ya nike tunziraki? Na ta6a kamaki nace in bakiyi abu kaza ba zan kasheki ne? Ke kika ga dama saboda haka kidena blaming d'ina."
"Adeel kasani Allah ba azzalimin bawa bane kaman yadda nasan due to abubuwan danayi wa Ya Al'ameen Allah ya turoka kai kuma ka saqa mai nima Allah ze had'aka da wacce zata baka wahala its just a matter of time. Kuma dole kace ka gaji dani tunda ka miyar dani sex machine a gidan nan but I want you to know that har abada bazaka sake kusanta taba, kamar yadda bazan iy hanaka kula 'yan matan waje ba nima haka bazaka sake forcing d'ina into sleeping with you ba."
"Wannan kuma keya dama there are thousands of virgins out there pleading for me to sleep with them kinga ko dan wacce zumanta ya k'are kamanki tace bazata ban kanta ba I wont care bale ma in a yanzu inason kusantarki you can't stop me Zeezee ko ayita ta dad'i kokuwa kece zaki sha wahala niba ruwana." Yana kaiwa nan ya fice, kuka ta shigayi sosai abin tausayi tsugune a wajen indeed tayi nadaman all the misdoings tayi da a baya. Tun lokacin bata sake ganin Adeel ba se after 2 days nan ma da daddarre around 10:30pm ya dawo gabad'aya a bige yake tun dayake be ta6a shan maye ba se yau a birthday'n Friend nasa. Allah ne kawai ya kawosa gida gabad'aya ya jiqe daga ruwan saman da ake ta rafkawa. D'akin Zeezee direct ya nufa thankfully ya samu a bud'e lokacin ma har tayi bacci abinta.
Wutan d'akin ya lalumo da k'yar ya kunna anan ne Zeezee ta soma bud'e ido kasancewar baccin nata beyi nisan chan ba, ba qaramin razana tayi ba ganinsa. "Wani irin abu ne haka Adeel taya zaka shigomin d'aki ba sallama sannan kuma ka kunna min wuta?"
"Anyi, gidanki ne kokuwa ke kike da iko da kanki?" Yayi maganan a bige tun anan ta gano a bige.
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un!" Tayi exclaiming "Adeel shaye-shaye ka soma?" Few steps yayi taking forward kusa da ita anan warin barasan dake tashi a jikinsa ya sake cika mata hanci da wuri taja baya tare da toshe hancinta, hakan yasa ya samu ya zauna gefenta "take off your clothes" ya buk'aceta don yadda ya bugu har wani kakkafewa idanunsa suke.
"What non sense are you talking about? Maza! Ka tashi ka fita min daga d'aki. Kaje ka gama gantalinka kazo kana gayamin maganan banza get out I said" tamai nuni da k'ofa.
"I said take them off."
"I won't ai ba baiwar kabace ni kokuwa sex machine da zakazo any moment you feel like to and sleep with me, ma don rainin hankali kayi da matan waje kazo kace zaka nemeni nima? Nasan wasu cututtukan ne tattare dakai yanzu? In anan zaka kwana fine am excusing you" bata kai ga miqewa ba yaja hannunta "let me go" tashiga k'ok'arin k'wato kanta sede sam takasa da d'ayan hannunsa ya shiga cire mata hijbin dake jikin nata kuka ta shiga rusawa sosai batasan alokacinda ta soma had'a sa da Allah ba.
"Adeel don Allah ka rufa min asiri ka barni na rok'eka da Allah ka bari." Ko jinta beyi ba haka seda ya cire hijabin nata daman zallan vest ne da free size knee length wando a jikinta nan ta shiga kare k'irjinta shikuwa se anan wani sha'awanta ya sake taso mai gashi daman a bige yake.
"Adeel don Allah badon niba kayi hak'uri kadena, am not ready for it."
"Keep quiet! I don't care" Ya daka mata tsawa kum taja bakinta tayi tsit sekuma 6arin da ta shigayi sosai. Laluban lips nata ya soma wanda tuni ta had'asu ciki ta rufe ba yadda beyi ta fito dasu ba tak'i chan da abun ya ishesa yayi spinning nata kan gadon tare da hayewa kanta ya danne ta yadda ko motsin kirki bata iyawa. Kayan jikinsa ya rage kap nan tasa wani d'ankaren ihu anan ne yayi using opportunity'n yayi owning lips nata, hannayenta da take k'ok'arin shuresa dasu ya kama ta each side of her head ya zamanto ba abinda Zeezee ke se hawaye. Don kanshi ya gaji da kissing natan sannan yayi ripping kayanta gabad'aya. Kuka take sosai tana had'asa da Allah da yayi hak'uri ya bari amman se kaman sake tinzirasa take. Sarrafata ya shigayi chan ya d'auro niyan shiganta nan ta had'e k'afafunta gu d'aya not letting him access, ba yadda beyi da ita ta bud'e ba amman tak'i basa access da k'arfinsa sosai ya samu ya wangaleta.
"Adeel please don't don Allah kayi hak'uri kadena na had'aka da Allah" ta fad'a cikin wata dashasshiyar murya, amman dake a bige yake kuma bako d'igon imani tattare dashi haka ya hau riding akanta duk anan hawaye kawai Zeezee ke zubarwa kaman lalacaccen famfo. Wahalan da Adeel ya bata ranan is indescribable seda yayi yayi harya gaji sannan ya barta alokacin hawayen ma ba fita suke sosai ba. Gefenta ya koma ya kwanta wanda cikin seconds bacci yayi awon gaba dashi.
Tashi takeson tayi amman takasa tsan-tsan azaba da rad'ad'i. Da k'yar ta iya jan kayanta ta miyar sannan a sannu a sannu ta samu ta tashi tabar mai d'akin zuwa wani d'aki na daban. Achan tayi warming kanta sannan tayi wanka ta dawo ta kwanta. Kwata-kwata ba bacci a idonta kuka ta cigaba dayi har se inda qarfinta ya k'are.
****
Washegari da safe around 8:43am Adeel ya tashi wani miqa yayi sannan a kasalance ya gwada miqewa se jinsa yayi bakomai underneath mamaki ne ya bayyana karara a fuskanshi. Anan ne ya soma tuna events na last night although he couldn't remember all of it he remembered most of it. "Ina take?" Ya tambayi kansa a fili. Ganin baida masaniya ya miqe yaja kayansa ya miyar sannan ya nufi d'akinsu yayi wanka yayi alwala sannan yayi Sallah. Sauran d'akunan ya dudduba be ganta ba nan fa hanklinsa ya tashi bade ta samu ta gudu ba. D'akin da take ciki ya duba last seyaji a rufe anan hankalinsa ya kwanta knocking yayi amman tanaji tak'i tashi se aikin kuka take.
"Zeezee!" Ya kirata "I know you are in there open up." Banza dashi still tayi "ki tashi ki had'amin breakfast kinji ko? " Still no answer bubbuga k'ofan yayi tayi amman tak'i responding nasa gashi besan inda ya wullar da spare keys na gidan ba. Haka yayi ta jiran fitowarta amman taqi fitowa at last ya shirya kawai ya fita. Itako se chan ta fito bayan ta tabbata ya fita. Oats tayi having for breakfast.
Tana kan shara Lubiee ta kirata ta landline nan da nan tayi picking suka gaisa and as much Zeezee tayi qoqarin 6oyewa Lubiee halin da take ciki saboda bazata iya bata labarin kalan wulak'ancin da Adeel yayi mata jiya ba.
"Babe how are things with you?" Cewar Lubiee
"Alhamdulillah ya school?"
"Muna hutu ai."
"Ayyah yayi kyau."
"D'azu na baro gidansu Meela wallahi zatayi aure har ashobenki ma taban wai she wants you to be there tayita trying numbanki but it aiint going through."
"Ayyah Allah bada zaman lafiya, ai da baki amshi ashoben nawa ba saboda ba zuwa zan ba koda inason zuwa Adeel baze barni ba."
"Yana ina ne shi yanzu?"
"Baya gida ya fita-"
"D'an kutu-" sekuma tayi shiru ganin zagin baida fa'ida "wato shi kullum bai gida kekuma dake ya miyar dake baiwarsa ya hanaki fita?"
"Lubiee kibari kawai abin se addu'a abinda Adeel kemin wallahi ko kece kikace min gashi zemin abu haka zan k'aryataki."
"Why don't you retaliate?"
"Adeel mahaukaci ne har duka na yana iyawa I know him."
"Wallahi be isa ba, ai shirun da kike masa yasa yake cigaba da miki iskanci ai ba haka kikeyi wa Ya Al'ameen dake miki mutunci bama bale wannan tantirin. Ya dawo gida yau kice masa zaki bikin friend naki next week karki tambayesa kud'in komi d'inkin kima zan miki."
"Are you sure Lubiee?"
"Yes Zeezee in bahaka ba ya riga cutar dake kenan aiko a musulince hak'uri nada kyau amman in kaga bazaka iya haquran ba kana iya ramawa amman dai-dai yadda aka cuceka don haka kema start fighting back dont let him do whatever he wants with you."
"I'll try telling him nagode."
"Haba what are friends for? Senaji daga gareki."
"Yauwa bye ki gaida Ummie."
"I'll bye."
Kafin Adeel ya dawo Zeezee har tagama had'a mai lunch ta koma d'akinta. Tun abinda ya faru a tsakaninsu bata sake bari sun had'a ido ba as bata tashi fita daga d'akinta se in bai gida in ko yana nan toh tana a d'akinta. Hakan ya faru for almost 4 days se a na biyar tayi gathering confidence ranan yana zaune a parlour yana chatting ne da alama ta fito ta samesa, tsayuwa yayi yana kallonta its been long rabonsa daya sata a ido. Ya bud'e baki zeyi magana tayi saurin katsesa. "Nazo sanar dakai ne Tuesday gobe zani bikin friend d'ina" ta fad'a confidently. Shiru yayi for about a minute sannan ya amsa da "bazaki fita ba sanin kanki ne na hanaki fita."
"Ka hanani fita? Kai da kake d'aukan kwana biyu zuwa uku baka gida na ta6a yima magana ne? Wallahi fita kam senayi baka isa ka hanani ba."
"I thought permission kikazo asking and the answer is no."
"Ni yes kunne na suka jiye min yaso goben seka hanani fitan muga" tabisa da harara sannan ta koma d'aki inda ta bud'e dandalin kuka daman tasani ba barinta zeyi ba yanzu shikenan ita zaman gida ya aureta? Bari tun wuri na kira Lubiee nan da nan taja landline tayi dialing nata and ba tare da 6ata lokaci ba ta d'aga "Hello Babe?"
"Na'am Lubiee ya kike?"
"Qalau naji shiru da nace bari in kiraki ko lafiya sekuma gashi you called."
"Eh wallahi Babe I can't make it to the wedding I asked him yace ba inda zanje I know he means it."
"Kaman ya ba inda zaki? Adeel is such a son of a b*tch. Toh wallahi sekinje ai kinji na rantse."
"Lubiee how?"
"Allah kaimu goben ke kawai ki shirya ina ze fita gobe?"
"Kullum ai shikam seya fita."
"The moment ya fita ki kirani kinji?"
"Okay Babe thank you."
"Don't mention." Anan sukayi sallama.
Washegari as always da safe tamai breakfast ta kimtsa ko ina sannan ta nufi d'akinta tayi wanka ta tsara makeup tanajin fitansa tayi sauri ta kira Lubiee. Cikin 17mins Lubiee da wani mechanic suka iso gidan Zeezee.
"Ga gidan nan Mal. Bala wallahi mijin ya rufe ta na kusan sati yayi tafiya dan Allah ka taimaka ka 6alla kwad'on ka ceto rai kaima."
"Wanne wannan me black gate d'in?"
"Eh shi."
"Oya muje" nan suka sauk'a da zarto ya samu ya raba kwad'on into two. "Thank you so much" N1000 ta miqa mai sannan yayi godiya ya fice. Nan da nan Lubiee tayi ciki thankfully tasamu qofan parlour a 6ude take ta shiga ta shiga k'wala wa Zeezee kira nan da nan tafito daga d'akin da take kaman a mafarki taga Lubiee a gabanta, da gudu taje tayi hugging nata sun jima a haka sannan Lubiee tayi releasing nata.
"Toh kukan me kuma? Hurry mu tafi."
"Lubiee ni am leaving forever bazan sake dawowa ba ko htl room ne zan kama temporarily."
"No Babe you are not doing this, yin haka babban had'ari ne ba yadda za'ayi kina mace kice zaki soma zaman kanki. Tunda koda kin koma gida ba accepting naki su Mama zasuyi ba kiyi hak'uri ki cigaba da zama anan d'in d'akin mijinki ya fiye miki atleast ba wanda ze zageki ammn kika koma htl room wasu suna iy cewa karuwanci kika fara and koda labari ya iske su Mama suma baza suji dad'i ba kiyi hak'uri."
"Shikenan Lubiee nagode."
"Yauwa ga ashobenki hurry up and change mu tafi ko Kamun ne kije mata sauran zance mata bakida lafiya shiyasa."
"Toh" nan da nan ta canza "in d'au mota na ko kin taho da naki?"
"Na taho da nawa mu tafi" ana suka fice.
***
Adeel kuwa tun 3:46pm ya dawo gida a bakin gate ya tarar da suprise. Yazo bud'e kwad'o, kwad'o yace sede ka nemeni. Mamaki ne sosai ya rufesa "how? Wa ta samu ta turo yayi wannan aiki? Ma tukun ba na fasa wayarta ba ta ina take communicating da mutane? Damn it!" Ya buga hannunsa jikin gate d'in "that god damn landline mschww!"da sauri sauri ya nufi ciki don dubata.
*MIEMIEBEE Team #YGC!*
www.beeenovels.blogspot.com
👄👄👄👄👄
...thank you for your time
ReplyDeleteTanx sis more grace to ur elbow
ReplyDeleteEnx Sis more ink to ur pen.... Lol We hv withdrawn
ReplyDeleteour arrest warrant cuz we ar bck to business enx once more..... Luv ya.
Ooohhh����, hakika,ciwon 'ya mace ta' ya mace ce! Though Zee, u didn't try in da past, but the consequences shouldn't be to this X'tent!����...HMMMMM! Zan tayaki da Adu'a(Allah Ya nakasar mana da Adeel kaca-kaca) Aaaaaaaameeeen,don Nabiyyin Rahmati.lol!...gobe kuma, Just in case, Maj-Gen ya dawo dake, without thinking twice zaki ringa basa hakin sa overnight and overday...hee �� heee �� heeeee ��! Ya'r kurtu Kawai...gayu ansha Shit,sai a rungumi sorry da juriya! Hhhhhh������
ReplyDelete...and as for u Miemiebee����, Allah shi k'ara miki karfin basira da kokartawan da ki keyi na burin nishadantar damu...and yes indeed, we're enjoying ur writeups. Fatan alheri gareki, tare da fatan zaki ci gaba mana da sauran labarun. Ameen ��
ReplyDeleteAnd if u need a neck massage dear��, i'm here to offer my Best 2u. Lol
Allah shi baki lfy,Ameen
Allah sarki zeezee
ReplyDeleteTnx sis, zee zee it suites her well, maganin ta kenan.
ReplyDeleteAyyah zeezee, maganinta dai, ga bakin iyaye ga hakkin miji
ReplyDeleteAyyah zeezee, maganinta dai, ga bakin iyaye ga hakkin miji
ReplyDeleteTanchu...sisto am enjoying each and every single part ov it....kudos to Ya....😀😀
ReplyDeleteNi kam dama al'ameen ya auri lubbie. Lol . ko zata koma ma al'ameen ta koma as a second wife. Pls can u elaborate on the type of landline dey r using. In this age kam babu landline, since sunyi using har latest iPhone.
ReplyDeleteLol. I also thought of Maj-Gen marrying Lubie but, tausayin ZeeBaby ne ya kama ni...tunda ta zamo gwalandon zuciyar Ya Al'Ameen, kuma shima itama yana ranta then, why not getting da2 back 2gether ����... It'll be a wooonderful reunion. So ahope ��
DeleteAna yi muna jin dadi sosai
ReplyDeleteya kamata pls ki bude mana page a Facebook pls
Hhhhhh...like Seriously! Everything na fictitious abi?... We're ok Dear,save da ship instead of da waves
ReplyDeleteAllah Sarki, Zee Zee naaa. miemie ki dan tausaya mata karta sha wahalan adeel dayawa please.......
ReplyDeleteInaaa ai dole zeezee tasha wahala kodan yanda tawa Alameen dasu baba ai batama ji komai ba
DeleteHakane kam sis...ina bayanki kamar doron rakumi. Lol. But enough is enough from that Adeel guy!!!
DeleteNyc
ReplyDeleteHy friends, I'm a year older today. Happy birthday to meeeeee
ReplyDeleteHhhhhhh, may u live a longer and prosperous life. Ameen
Deletethanks very much sis....
ReplyDeleteI want you to pls add me in your group
me too í ½í¹
ReplyDelete