Saturday, 19 November 2016

HEEDAYAH!


                9⃣4⃣
   written by miemiebee👄

           Kallo ta watsa masa sannan tace "sannu da aiki u must be hungry ga abinci nan sekaci" ta ajiye kan centre table dake parlourn ta nufa dakinta. Daidai 4:15PM heedayah tagama shiri tafito parlour bata ga don moha ba dan haka tayi dakinsa ta samesa yna kwance akan gado "ya haka? Ba zaka kaini gda ba? Ko ka manta ne?" Don moha yace "kin shirya ne?" Ba tare da ya kalleta ba, "lalle ma wlh kai babban dan rainin wayo ne in baraka kaini ba bani key'n motar is not as if I need ur company daman."   "Kijirani barin shirya" ya cemata, sanda taja tsuka sannan ta fice nan da nan yasa wata sky blue jampa wanda ya mugun masa kyau ya cokala hulan nan kamar a cinye shi dan kyau heedayah dake zaune a parlour turaren don moha ne ya buga mata hanci bata san sanda ta juya ba kallo tamasa head to toe sannan ta fice yana biye da ita ya rufo kofar gdan, ya bude motar tashiga ta zauna suka fice. Bawanda yace ma dan uwansa ko uffan acikin motar ahaka har suka isa gda. Doorbell don moha ya danna nanny ta bude tare da musu sannu da zuwa tana hararan heedayah, zama yayi bisa sofa heedayah kuwa ta haura sama zuwa dakinta ta dauko makullin motarta tana saukowa takai bakin kofa, don moha yace "ina kuma zuwa?" Da kamar barata amsa saba sekuma tace "gda," don moha yace "baby bara ki jira mu gaisa dasu mummy ba seki tafi?" Heedayah tace "wai sau nawa nace maka stop calling me ur baby, inba kaddara bama..." tana cikin masifa mummy da nanny suka sa kai a parlourn dan haka tayi shiru, mummy tace "heedayah lafya? Ma muhammad kke ma masifa ko me nake gani?" Nan tasamu waje ta zauna, don moha ya sauka har kasa ya gaishe da mummy, ko amsawar kirki batai ba tace "muhammad meke faruwa haka?" Yana murmushi yace "ba komai mummy heedayah ce ta damu seta zo ganinki shine na kawota."
           Nanny tace "wallahi hjy karkiji muhammad kwata kwata bayason a ga laifin heedayah ko jiya ban gaya miki bane kawai," mummy tace "gaya min bema?" Nanny na kallon heedayah tace "office tafita tun safe se uku ta dawo gda ba tare da ta tambayi izinin muhammad ba haka ta tayar masa da hankali."  "Whaat!?" Mummy tayi exclaiming "heedayah baki da hankali ne? Kuma ana miki mgn kina tsaye?" nan ta nemi waje ta zauna kusa da don moha mummy tafara balbale ta "irin taribiyyan dana baki knan? Dan kin samu muhammad me hkr sesa kke raina masa hnkali ko? Toh dama daxu mukayi mgn da nanny kan za'a samo miki me aiki amman tunda haka abin naki yake nafasa u'll b d one to tidy up nd take care of ur house urself. Haba mana duk erin soyayyar dana nuna miki da abinda zaki saqa min knan princess?" Don moha ne keta bada hkr itakam bata ce komi ba haka har daddy yazo ya samesu ana kan mgn daya tun daxu shima yayi fada sosai. Suka kuma bama mubammad hkr sannan suka rakosu waje, Heedayah tayi gun motarta mummy tace "ina kuma zakije da motar?" Heedayah tace "gda mana"...mummy tace "dan kisamu kina yawon banza ba, ba inda zakije da motar bani key din." Heedayah ta shakwabe fuska "dan Allah mana mummy" tana kallon daddy ko ze dan sa baki, daddy yace "my dear tayi gaskia nasani sarai aka baki motar nan yawo zakina zuwa da ita, ba inda zakije da motar kawo key din duk sanda kkayi hankali niko na miki alkawari koda motoci uku kkeso zan baki," badan tana so ba ta basu key din tashiga motar se basarwa take.
         Se kuka heedayah take ma don moha acikin mota tana ja masa Allah ya isa, don moha yace "haba baby kukan ya isa mana, face naki zeyi swelling fa?" Harara ta watsa masa "wlh ka kuma cemin baby ban yafe ba wayoo rayyan dina" haka har suka isa gda bata bar kukan shashancin ba. Tunda incident din yafaru ko mgn tadena ma don moha, shiko baya son forcing nata yin abinda battaso abinda yake hadasu da heedayah kawai tada ita sallan asuba.
      Yau kimanin sati 1 da bikinsu heedayah da don moha knan tunda tazo gdan bata taba daukan tsintsiya da sunan shara ba to talk more of mopping da dusting dakinta kawai take tsaftacewa, ita kanta bata ma san dakuna nawa bane a gdan dan ko damuwa ta zagaya gdan ma bata taba yi ba. Abinci kuwa koda ta dafa daidai bakinta ne nd ba wankewanke don moha ne ke mata wanke wanke. Yau da yamma don moha na kitchen yana washing dishes heedayah ta shigo daukan cup ashe dan ruwan omo ya diga a kasan tana takawa se tsantsi ya kwashe ta, ta fadi a kasa wata ihu ta tsala don moha besan sanda ya jefar da glass plate dake hannunsa ya fashe ba ya taho kanta da sauri "baby zaki iya tashy? Sorry bansan ruwan ya zube acan ba," masifa ta fara masa "dama taya zakasani bayan ba tsakani da Allah kake wanke wanken ba just admit it kanaso ka kasheni ni ne, wlh don moha Allah ya isa daba dan kai ba da warhaka muna enjoying honeymoon namu da rayyan ka kama kayi meddling into our lives"...duk wannan mgn datakeyi acikin kunnen ummu jalilah data shigo musu gaisuwa yau batare da sun sani ba, baki wangalau ta sake "wannan wace erin amarya ce wato wankewanke take sa angontan? Gaskia yakamta amata gyara ai wannan bayi bane.' Door bell ta danna heedayah ta mike da kyar taje ta bude mata "sannu dazuwa ummu jalila" tana kirkiro murmushin dole saidai yau babu fara'ar ranan a fuskar ummu jalila shigowa tayi ta zauna kan kujera, "ina angon yake?" Heedayah ta rasa me zatace kar ta kuma yin karya kamar na ranan. ummu jalila tace "yana kitchen yana miki wanke wanke ko? Haba heedayah da girman ki da hankalinki kke abu kamar 'yar qauye wacce bata waye ba, kira min shi." Heedayah da tuni jikinta yayi sanyi tashiga kitchen din "kazo ummu jalila na kiranka"** kafin su fito ummu jalila taga wani erin kurar da parlourn yayi da alama tunda tazo gdan ma bata taba shara ba tabe baki tayi tace "lalle kam akoi babban gyara anan." Tare suka iso parlourn da heedayah suka zauna kan kujera daya kafin ya gaishe da ummu jalila ta riga sa fadin "wai meke faruwa ne a gdan nan? Tun ranan dana fara zuwa nasan somethng smells fishy in ba wai kunnuwa na sun min karya ba wanke wanke naji heedayah na fadin ka mata, eh ko a'a?" Tuni don moha yace "a'a fa ummu jalila ba haka bane tadanji ciwo ne a hannunta saisa nake tayata wanke wanken," ummu jalila tace "ya sunanka?"  "Muhammad" yafadi a takaice.
        Tace "qarya kakeyi muhammad, ina inda kkaji ciwo heedayah mugani," nan heedayah ta soma kame kame, "ynxu ke heedayah abinda kkeyi kin kyauta knan? Am very sure iyayenki basu san abinda kkeyi ba, kalli parlourn nan kin taba sharesa tunda kkazo?" Shiru heedayah tayi, "magana nake miki, kin taba sharesa?" Heedayah ta kada kai da alaman a'a ummu jalila tace "subhanallah, heedayah! Kina matsayin amarya amman ace baki taba share gdanki ba? To talk more of mopping. Dan kinsamu miji me hkr ko?"

No comments: