Sunday, 20 November 2016
HEEDAYAH!
9⃣6⃣
written by miemiebee
Knocking bisa kofar office na rayyan tayi ya ce "come in" tana sanyaye dawata purple lace riga da skirt da ya amshe jikinta sosai, karisowa tayi cikin office din tace "good morning nd welcome back sir!" Murmushin dole ya kirkiro "thank you aneesa, so? any papers for me to sign?" "Yes" ta fadi a takaice ta zagayo ta gefensa ta bubbude masa nan yfara siging itakuwa tana admiring dinsa she can't help it san rayyan take like crazy, mgn yake mata "aneesa akoi meeting da za'ayi nxt week inason kiyi informing duka staffs din, get that?" har ynxu bata ce komi ba dan kwata kwata kyan rayyan ya tafi mata da imani, barin signing din yayi shima yana kallonta, da pen na hannunsa yadan tsokalata a rikice tace "yes sir! Am so sorry..." Murmushi ya mata "no problem kin gane?" "Yes yes na gane" ta fadi tana tattara papers din har ta kai bakin kofa sekuma ta dawo ta zauna akan kujerar dayake kallon rayyan. Tafara kamar haka;
"I don't know how to start this sir but no matter how hard I try to hide it, I just can't, I don't care koda zaka koreni daga nan after telling you this but I have to. Ina sonka sir! Duk sanda na ganka koda raina a bace ne se inji na sauko, rashin ganinka kuwa ba karamin tashin hankli bane a gareni. You're just like a remedy to my sickness. I love you rayyan. Pls karkayi shunning dina, ni kaina na lura kullum cikin tunani kake inhar watace tayi breaking heart naka am ready to ammend it for you, I'll never leave you sir" Tana kaiwa nan bata jira me zece a tafice. Rayyan ya rasa nayi, he's heart is already broken ji yake kamar bare iya sake fadawa love ba not that aneesa batayi bane no, sosai aneesa ta masa sede anytime he thinks of heedayah seyaji bare iya kula wata ta mace ba. The nxt day aneesa bata taho office ba haka wata washegarin ma shikuma rayyan be kirata a waya ba danjin ko lfya. Kwana uku ta jera bata zuwa office sannan ana hudun ta taho. Rayyan na zaune a office nasa da pen a hannunsa se designing sunan heedayah yakeyi aneesa tayi knocking "come in" yace, bayan da ta shigo ta gaishesa ya amsa sannan tace "am sorry for my recent actions it won't happen again bansan meya sameni ba na gaya maka all those words all I knew was that I was follwing my heart," ta karaso gefensa da sauri rayyan ya juya papern daya rubuta sunan heedayah, ashe ko tagani murmushi tayi takira "heedayah! So thats the gurl who stole ur heart Allah baku zaman lfya, anyways ga wannan kayi signing nd nayi mgn wa duka staffs din dey are all getting ready." Shiru rayyan yamata yayi signing papers din ta dauka har ta kai bakin kofa rayyan yakira sunanta "aneesa!" Cak ta tsaya "come nd sit lets talk." Aneesa da tuni kuka yafi karfinta tasa hannu ta goge hawayen sannan ta dawo ta zauna.
Rayyan yace "heedayah is now happily married." Cikin rashin fahimta aneesa tace "married kuma? Isn't she your girl?" Rayyan yayi murmushin takaici sannan yace "she was before nayi sacrificing love nata ma true love nata. Heedayah was my first love, she will forever remain the princess of my heart har yau duda tanada aure I still love her, I still think of her" aneesa da taji wani tokari a zuciya tace "then why did u sacrifice her for someone?" Rayyan yace "bcuz that was the best thing to do, muhammad deserves to be with heedayah,"... haka yata ba ma aneesa labarin lovely moment da shi da heedayah sukayi sharing.
Ba kunya tace "sir if only zaka bani chance am willing inyi replacing heedayah, am always here for you, is not a most kayi loving dina like the way you loved her but know that I love you sir. Kamar yadda kace muhammad ze iyayin everythng for her dan yana son ta nima haka nakeson ka i can do everythng for you ban taba fada ma wani d'a namiji ina sonsa ba se kai rayyan, I love you" Tana kaiwa nan ta fice tabar rayyan da tunani, wani angle tanema tana sharare kukanta****
Rayyan na kwance a dakinsa bayan sallan maghrib, har mami ta shigo ta zauna akan gado beji taba tace "son tunanin me kakeyi haka?" Nan ne ya dawo hankalinsa; "mami yaushe kka shigo?" Tace "now, tunanin me kakeyi baka?" Rayyan yace "tunanin aneesa mami" mami tace "aneesa kuma? Wace aneesa?" Rayyan yace "my PA," nan ya kwashe labarin komi yabawa mami, bayan daya gama mami tace "rayyan nasan this will be hard for you but kar kayi shunning aneesa tunda kai da bakinka ka yaba hankalinta kabata chance I can feel it aneesa zata kula min dakai zata kuma maye gurbin heedayah takuma warkar maka da ciwon da heedayah ta bar maka a zuciya, set a date for u guys kuje kuyi knowing about each other kaga inhar likes naku yazo daya ai shknan." Rayyan yace "no mami baran iya ba, I can't love aneesa, what of heedayah? U expect me to just forget her like this?" Mami tace "ai yazama dole ka manta da heedayah rayyan cuz she can nva be urs tanada aure, dont u think is about time kaima kanemi mata kayi aure tunda kanada aiki me kyau nd not even that gashy har office Allah ya kawo maka mace do this for me son, welcome aneesa into ur life pls I assure you barakayi regreting wannan shawarar ba." "No mami baran iya ba, koda nafara son aneesa i cant love her faithfully sbd a koda yaushe tunanin heedayah zannayi" da kyar mami ta iya tasha kansa ya yarda "Okay mami i'll think about it" kansa ta shafa tare da sa masa albarka sannan ta fice***
3 days later rayyan na zaune a office nasa, aneesa tayi knocking amman sam hanklinsa bai jikinsa balle yajita yace come in ma, dan haka kawai tashiga still nan ma beji shigowarta ba, gabansa ta nufa ta zauna akan kujera tana kallonsa na kusan 2mins sannan kamar daga sama ya dawo hayyacinsa "aneesa! Yaushe kka shigo?" Tace "last 3mins, thinking about heedayah ko?" Hannunta ta daura akan nasa "am always here for you, anytime u need somebody to talk to you can always count on me since I love you, gashy dama abinci na siyo maka" ta ajiye take away din kan table sannan tace "enjoy your meal" ta tashy rayyan yace "thanks,"... se ze tambayeta ko shes free yau seya kasa haka har takai bakin kofa ta bude tafita har zata rufe sannan yace "aneesa are u free today?" Tace "yes sir!" Rayyan yace "there is no need calling me that," murmushi tayi sannan tace "there is every need sir," murmushin shima ya mata yace "okay then i'll pick you up after work lets find somewhere nd eat together so we can get to know more about each other." Endless murmushi aneesa keyi "okay sir" tana kaiwa nan ta fice murna gun aneesa kam baya misantuwa, daya daga cikin best kayakinta tasa sister'nta ta kawo mata tafara shirin fita date da rayyan dinta.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment