Wednesday, 16 November 2016

HEEDAYAH!

Sorry guys page 87 is missing.


                8⃣8⃣
   written by miemiebee👄

        Se can dare around 11:00PM da ta tabbata su mummy sun kwanta tafito sidak sidak zuwa dakin rayyan knocking tayi a hankali har ya fara bacci shima sanda tayi kusan sau uku sannan ya taso ya bude mata hugging nasa tayi tace "this is for my birthday present," sannan ta sako sa  takuma hugging nasa again "nd this for the engagement ring"  'my pleasure" yace, "me kkeyi har ynxu bakiyi bacci ba?" Tace "how can I sleep? I can't keep calm you'll soon be mine," rayyan yayi murmushi sosai 'am already urs ai my princess, go nd get some sleep okay?" Peck yamata a goshi sanda ta haura sama sannan ya rufo dakinsa ya kwanta da tunaninta yayi bacci. Washegary da safe PA'n daddy yaje yamasu heedayah booking flight kan zasu Edo state ayi mgnar bikin, a wunin ranan aiki suka tayi can da yamma mummy ta tura rayyan kan suje suyi siyayya masu mummy, jifatu suka nufa inda suka kwaso kayaki sosai.
        Washegary around 10:00AM jirginsu ya tashy tafiyan awa daya da 'yan mintuna sukayi suka iso garin Edo daga can suka tsari taxi zuwa UHUNMWONDE. Su mummy sunyi murnan ganinsu sosai aaliya kam kamar zata haukace ba qarya kam tai missng rayyan, bayan abincin da suka gama ci suka fara tattaunawa akan zancen date na bikin daga karshe a ka yanke date din 11th may wanda yazo daidai da birthday din rayyan wch is in 3months time kenan, kwana daya sukayi washegary suka juya. Aaliya nata murna abikin brother zataje kano.
        Days move by so quickly, yau kimanin 2 months 2 weeks knan kwata kwata saura 2 weeks bikin heedayah da rayyan, gdansu na nan a unguwar new GRA komi aciki an gama shiryawa shirin arrival na amarya da ango kawai akeyi, gdan ya hadu to the extreme tsayuwa dan describing gdan ma bata lokaci ne believe me innace muku gdan ya hadu! Heedayah kuwa tun 1 month to bikin tafara shan gyaran jiki, skin nata na nan kamar baby's butt so soft ga wani farin data kara. Katin aure aketa rabawa ko ta ina, PA'n daddy ne yakaima alhj ismail card na auren, suna zaune a parlour shida don moha aka danna doorbell nan don moha ya miqe ya bude bayan gaisuwan da PA yayi masa sannan ya tambaya "alhj na gda?" Don moha yace "eh wani abu ne?" PA ya miqa masa card din "daman card din auren heedayah 'yar alhj s.u ne" yana kaiwa nan ya fice, kasa motsi don moha yayi cak ya tsaya agun hawaye ne masu xafi suke gangarowa daga idanunsa daddy yazo ya riko sa ya ajiyesa kan kujera, "muhammad hkr zakayi Allah nada reason nasa na hanaka auren heedayah mude addu'an da zamui Allah sa hakan shi yafi alheri," don moha bece masa komi ba ya tattara kansa ya koma site nasu kuka yakeyi kamar dan yaro zuciyarsa tana masa kona sosai sosai abin tausayi, tun daga ranan abinci ma don moha ya dena ci su daddy sun rasa ya zasui dashy, shi in har bare auri heedayah ba to ya gommaci ya mutu , this is simply bcuz he loves heedayah so dearly***
          1 week two days later ana washegary za'a fara events na bikin, su aesha ne, su mummy dasu aaliya da sauran dangin daddy da suke maiduguri duk suka hallaro kano. Rayyan ya fita izuwa jifatu dan siyo ma heedayah wata slipper datake bukata bayan yasiyo yana fitowa suka hadu da don moha bema ganesa ba dan wata erin ramar da don moha yayi kallo daya rayyan ya masa yagano yana cikin matsala babba ma kuwa, karisowa kusa dashy don moha yayi ya mika masa hannu suka gaisa sannan yayi congratulating rayyan, rayyan ya masa godiya, don moha yace "can we talk pls?" Rayyan yace "sure" wata eatery dake kusa da jifatu suka karasa bayan sun zauna rayyan yace "kadan yi sauri i need to get this to heedayah" yana nuna masa ledan. Don moha yace "okay" ciro wayarsa yayi yakai kan hoton little 8 years old heedayah ya mika ma rayyan at first bema gane wace bace se can yace "isn't this heedayah?" Don moha yace "thats her, my first nd last love, the queen of my heart, the person that her love will never be erased frm my heart, ever since da aka haifi heedayah tun ina 7 years old na fara sonta nd nayi promising kaina in ba ita ba i'll nva marry any oda woman. Tho heedayah na sanka i can still feel it tanaso na am sorry inhar abinda na fada ynxu ya bata maka rai"...rayyan dake sauraron don moha kamar radio yayi swiping picture din still hotonta da don moha ne da sch uniform ma ajikinsu tayi dariya sosai ta aza hannunta biyu bisa wuyansa tana tsaye a bayansa. Don moha yace "I know what am about asking you beyi making sense ba at all but inda kaine a situation dina u'll do thesame too, I can't stand by inga heedayah ta auri wani ba ni ba nd nasan bani da power'n da zan iya sata tasoni ko ta aureni kai kadai zaka iya saving life dina sbd in har heedayah bata aureni ba then my life is useless rayyan pls help me, asking of this makes me feel selfish but i have no other choice dan Allah ka taimaka min nasani heedayah na sona kawai she cant admit it to me ne bcuz she's pretending to love you, nanny'nta da bakinta ta gaya min heedayah ta taba promising nata kan she'll marry me what brought about all these misunderstandings was bcuz ta dauka ni naso na kashe ta. Rayyan I know ure a good person baraka iya shiga tsakanin masoya guda biyu ba amman inhar baraka iya granting dina this one favour ba, I can't force you sbd rabuwa da masoyi ba abin wasa bane, it'll be okay by me ni zan hakura tunda dama yazama min dole," wayarsa dake kan table ya dauka "thank you for your time, Allah baku zaman lfy" yana kaiwa nan ya fice zuwa motarsa kansa yasa akan sterring se kuka yakeyi kamar dan yaro rayyan na ganinsa acikin eatery ta window duk seyaji wani iri kuma, "dan tunba yau ba nasan heedayah na son don moha, kamar yadda don moha yace he's affected by her love itama hakan ne she's affected by his love too, but I can't sacrifice heedayah for him, koda bata sona kamar d way she loves him, ni ina sonta I love heedayah so very much I can't bear to lose her," wata zuciyan tace masa "kwata kwata yaushe kuka hadu da heedayah amma kana fadin u can't bear losing her what of wanda ya fara sonta tun da aka haifeta fa?" Rayyan yace "kai noo saidai don moha ya hakura I love my princess soo much I cant give her to u don moha am sorry" yana kaiwa nan shima ya fice. Yana isa gda ya haura dakin heedayah daidai lokacin aka gama zana mata lallenta wanda ya bala'in yin kyau, mummy data ga shigan rayyan dakin tace "rayyan bawai an hana ganin amarya ba?" Ko jinta beyi ba ya sa lock a kofar dakin daga shi se heedayah se me lalle, heedayah tace "my king kasamu slipper din?" Murmushi ya mata "sure my princess" ya nufo kanta ya ajiye mata ledan wani erin kallo yake mata kamar wanda yafara ganinta yau, hannunta me lalle tasa masa akan hanci kai ya kada a gigice tsabagen tunani yatafi da hankalins, hannu yasa yagoge amman ina gun har yayi baqi heedayah tace "tunanin meh kake haka my king"  "I can't bear losing you" ya fadi a hnkl, heedayah tace "eh? what?" Kafin yyi mgn tace

No comments: