Saturday, 19 November 2016

HEEDAYAH!


                9⃣1⃣
   written by miemiebee👄

            Mummy tafara da cewa "heedayah what has gotten into you kka dau wuka kina kokarin kashe kanki?" Heedayah bata ce mata komi ba hawaye kawai take ta zubarwa endlessly, haka mummy tata suratan ta amman inaa heedayah is not at all willing to answer her dan haka kawai ta bata waje, yini ranan heedayah tayi tana kuka taki ma kowa mgn a gdan illa aesha, wayarta ta bukata aesha ta miqa mata number'n rayyan tasoma dilaing.***
         Rayyan darling ma duk story din same ne, tun isarsu dasu mummy gda yake kuka kamar dan yaro, zuciyarsa radadi take masa sosai, amman shi abinda yasa a ransa shine wannan abu dayayi kamar jihad ne ko agurin Allah za'a masa sakayya dan inhar don moha yacigaba da abinda yakeyi eventually mutuwa zeyi, this is like saying nayi saving life na don moha... yana cikin wannan mgn wayarsa ta soma ringing yana dubawa yaga my princess wani sabon kukan ne yaso kubuce masa haka yana gani har call din ta tsinke, sake bugowa ta kuma yi, tayi kusan 6 missed calls duk ba wanda rayyan ya daga aganinsa bekamata ba tana matar wane yayi making call da ita nd yasan for sure she loves him zata gaya masa daga karshe kashe wayar ma kawai yayi heedayah se kuka aesha tasata a jiki tana bta hakr, "aesha he's not picking my calls kashe wayar ma yayi gabadai, he dont wanna talk to me, dama rayyan baya so na nasani ni nake sonsa"  "shhh" aesha tace mata "dont talk like that ai abinda rayyan ya miki me sonki sosai ne kawai ze iya miki, kiyi hkr, fuskarki zata kumbura fa kuma kinsan akoi dinner yau" abincin da aka kawo mata ma sam taki ci.
       A side na don moha shima yana kwance a dakinsa takaicin duniya sun masa yawa fatan Allah ya dauki ransa kawai yake duda yasan yin hakan haramun ne amman ya ya iya? Yana cikin mgn wayarsa ta soma ringing wani frnd nasa ke kira har ta tsinke yaki dagawa, se a karo na biyu ya daga yasa a handsfree "ango ango" abinda frnd nasan yace masa knan dan takaici don moha bema amsa saba yayi hanging call sannan yace "nowadays mutane basuda matsala kawai su kira mutum suna cemasa ango mstww" wani call din ne yasake shigowa frm a diff number yana dagawa wani frnd nasa daban dana daxu yace "ango ango congratulations" nan ma don moha bece komi ba yayi hanging call din, "kode daddy ya daura min aure da wancan aneesan san ne? To wlh ni ban dauru ba dan baran taba auren any oda woman apart frm heedayah ba tunda anriga an daura mata aure ni mutuwa zanyi a gauro"... Daddy ne yayi knocking a kofar dakinsan da kamar bare bude ba jin daddy ne yasa ya bude, bece masa ko uffan ba da tafiyar daya komayi kamar wanda koi ya fashe ma aciki ya hauro kan gadon, daddy de kallonsa kawai yake daga bisani yace "oya seka dhirya kayakin ka zaman ka a gdan nan ya kare zaka tare zuwa gdanka kaima." Cikin rashin fahimta don moha yace "gda na kuma? Aww ynxu kaima korana zakayi?" Daddy yace "muhammad knan ko bakasan a ynxu haka kai ango bane?" Don moha da be dau mgnan serious ba yace daddy dan Allah excuse me banida time na jokes haka abubuwan da suke damu na kadai sun isheni, ynxu su abdul suke min wannan talk din in har aure ka daura min da aneesa to fa father u shud know ni ban dauru ba dan baran xauna da ita ba" Daddy ya dafa shoulder insa "son knan kataba jin inda ake wasa ko karya da zancen aure? Angon heedayah ne kai a ynxu haka dan kuwa dakai aka daura auren daxu bada rayyan ba akan sadaki N200k." Don moha ya xabura "are u serious father?" Daddy yace "am damn serious son," hamdala don moha yayi tare dayin sujjada "daddy kace an daura min aure da heedayah?" Se washe hakwara yake he can't keep calm heedayah is his wife (ko 'yan team Don Moha?) Daddy yace "sosai ma son" yana masa murna shima, alokaci daya kuma se murnan fuskarsa ta gushe daddy yace "ya haka kuma?" Don moha yace "rayyan fa daddy? Ina yake ynxu? how is he? Am sure duk inda yake he's not alright, people da mind erin na  rayyan are hard to find ynxu daddy, rayyan yayi proving kansa as a brave guy ba kowa bane ze iya yin abinda rayyan yayi, ni ba abinda zance sede in masa godiya da fatan alheri, Allah saka masa da alheri sosai sosai," daddy ya amsa da "ameen." Don moha yace "father kanada number'nsa to in kirasa in masa godiya in person?" Daddy yace "sure na amsa gun alhj s.u daxu nima dan masa godia" nan daddy ya basa ya dura digits din a wayarsa ya gwada dialing saidai ynxu switched of dan haka yamasa message kamar haka;
       "Assalamau alaikum brother rayyan indeed you are a brother sent to me from heaven, abinda kamin nasan ko blood brother na bare iya min ba I owe you my life nagode sosai Allah saka maka da alheri yasa wannan decisioin  dakayi making na bar min heedayah ya kasance best decision that you will ever make in your entire life, am so grateful brother. From ur brother muhammad." Yayi sendning...
         Around 8:00PM makeup artist na heedayah ta iso kasancewar 9:00PM za a fara dinner'n. Heedayah tace da ita ina zuwa tafice zuwa dakinta thank god ba kowa a dakin, key tasa tahau kan gado ta kwanta, minti 10-15 heedayah shiru dan haka makeup artist ta tambayi mummy ko lfy, mummy tace "ina zuwa baranyi fetching nata," dakin heedah direct ta wuce ta gwada budewa taga arufe knocking tayi heedayah na jinta amman sam taki budewa, mummy tace "heedayah wai meke damunki ne? Kinsan fa lokaci tafiya yake, kifito kinji?" Shiru heedayah ta mata dan haka mummy ta kira daddy a waya ta irga masa halin da ake ciki daddy yace "a mika ma heedayah wayan," tanaji mummy na fadin "ga daddy wai zemiki mgn ki bude kofar," pillow ma ta dauka ta kare kunnenta gabadai yadda mgnan mummy bare na damunta ba, tace "yau sede kuyi sabuwar amarya danni baranje dinner dinnan ba dukda rayyan yace inje amman baranje ba am sorry" wani haushi mummy da daddy suke bata right now, taya barasu gaya mata wannan muhimmiyar mgn ba suka barta tayi looking like a fool a gaban mutane, for what they did suma se ta musu abin kunya shine na kin zuwa dinner'n

No comments: