Friday, 4 November 2016

HEEDAYAH!


                5⃣2⃣
   written by miemiebee👄

        A hankali ta soma bude idanta har ta budesu tas tafara bin dakin da kallo,  saidai har ynxu takasa gane ina take ta dan miqe ta zauna nanne idanta suka kai kan wannan tsohuwa ihu ta sakar tsohuwar tace mata "shhhh karki damu baran cutar da ke ba" cikin harshe erin na daxu, heedayah da bata gabe me matar ke fadi ba tacigaba da ihu, daga bisani kuma se tayi shiru ta tsaya zura wa tsohuwar ido sosai can kuma seta fashe da dariya, abin yaba ma wannan tsohuwar mamaki sosai kode mahaukaciya ce yarinyan? Se kalle kalle heedayah keyi har ynxu nan tsohuwar ta matso kusa da heedayah ta dafa kanta tayi casting spell kan heedayah atake heedayah ta sume tsohuwar ta gyara mata kwanciyanta sannan taje ta aza musu girki se can dare around 10:40PM heedayah ta farfado da hannunta riqe akanta tana kokarin tuna abubuwanda suka faru a baya dagani se ynxu ta dawo hankalinta daga bisani tace "dan Allah karku kasheni ku min rai dan Allah" a daidai wannan lokaci tsohuwar tashigo heedayah na ganinta ta tsala ihu bata taba ganin farar mata kamar wannan ba inba dai a film ba gata tsohuwa sekace aljana "baiwar Allah dan Allah kar ki kasheni nasan duk don moha ne ya turo ku dan Allah kiji qaina karki kasheni pls zan gaya muku menake nema a gdansu," nan ne tsohuwar ta gano heedayah bahaushiya ce ta kariso gabar heedayah da in banda bari ba abinda takeyi tsohuwar tace "'yar budurwa kar ki damu ba abinda zan miki kinji? Bar kuka" nanne heedayah tadan samu peace of mind ta sa hannu ta share hawayenta, heedayah tace "ina nike pls? Ina wanda suka daukoni cewar zasu kasheni ina suke? Kuma ina ne nan?" Tana bin dakin da kallo tsohuwar tace nima bansan sunan wannan qauye da muke ciki ba amman de bamu da nisa daga EVIL FOREST inda na tsinto ki....nan ta lbarta ma heedayah duk abinda tasani, cikin kuka heedayah ta daga hannayenta biyu sama tare da gode ma Allah da ya kareta daga sharrin don moha da mutanensa sannan ta dawo da kallonta kan tsohuwar da itama kallonta take tace "dan Allah wace ke?" Tsohuwar tace sunana "aleesha," heedayah tace "musulma ce ke?" Tsohuwar tace "eh kusan haka," heedayah zata sake mata wata tambaya aleesha tace "kefa ya sunanki?" Heedayah tace "heedayah suna na" aleesha tace "sannu heedayah karki taqura wa kanki ynxu ga abinci acan" nan ta tashy ta dibo ma heedayah ta amsa amman takasa ci, aleesha tayi murmushi sannan tce "ci 'yata ba abinda nasa miki aciki you are safe now no one will hurt you," dakyar ta iya takai cokali baki ba gishiri ba maggi salam da kyar ta iya tadan ci kadan dan kora yunwa tana gamawa ta tambayi aleesha ko karfe nawa, aleesha tayi wani magic sannan tace "11:20PM 'yata," cikin tsoro heedayah tace "you use magic? Are u a soccerer?" Aleesha ta gyada mata kai "I was born with it," heedayah takasa fadin komi duk tsoro ya cika ta daga bisani tace "inason inyi alwala" aleesha takuma yin magic sega qwarya cike da ruwa tace "hungo yi," heedayah tace "a'a inajin tsoro," aleesha tace "ba abinda ze miki karki damu" da kyar ta gwada sa er yatsan ta aciki taga ba abinda ruwan yamata sannan ta saki jiki tayi alwala tayi sallah ta nemi gu ta kwanta bata kuma cewa aleesha komi ba haka itama aleeshan. Washegari da safe around 8:30AM heedayah ta tashy da rogowar ruwan datayi alwala dashy jiya tayi yau sannan ta zauna tana kallon aleesha, bayan 'yan mintuna aleesha ta tashy itama, heedayah tayi kamar tana bacci, aleesha tayi murmushi sannan ta fice daga dakin bayan some minutes ta dawo da abinci a hannunta ta ajiye a gaban heedayah, heedayah ta gaishe ta aleesha ta amsa sannan tace "muci abinci ko?" ...bayan sun gama ci aleesha tace "heedayah bani labarinki dan ga dukkan alamu ke ba 'yar nan bace," heedayah tace "eh aleesha ni 'yar maiduguri ce amman a kano nike da zama," aleesha tace "zaki iya kirana da baba" tare da ma heedayah murmushi, heedayah tace "toh baba" itama ta mata murmushin, tacigaba da bama aleesha labarin kanta bata bar koda tsinke ba, aleesha ta mugun tausayawa heedayah sannan tace "Allah sarki 'yata kin sha wahala sosai a rayuwarki gaskia, never trust anyone a wannan zamani amman abinda bangane ba har ynxu heedayah shine mesa don moha yakeson kasheki? Kamar yadda kka ban labari ai yana sonki then mesa ze so ki mutu?" Heedayah tayi shiru sannan tace "wannan kuma se Allah, nima kiban labarin kanki," aleesha taja numfshy sannan ta fara kamar haka...

No comments: