Sunday, 16 October 2016
HEEDAYAH!
0 6⃣
written by miemiebee👄
Dakinsa ya nufa ya mike straight kan gado ya zura wa ceiling ido tare da nazarin abu a zuciya can yafara magana a fili "alhj lawal baran ce what u did ealier is right ba amman kuma akoi amount of truth a cikin maganan ka, alhj s.u kadai Allah ke dagawa acikin mu uku, what of us? Mesa shi kadai zena samun progress banda mu**subhanallah meke damuna nake irin wannan maganan? Inshaa Allah alhj lawal baraka taba samun goyin bayana game da abnda ka gaya mun daxu ba subhanallah daga kai har shedan bame yin nasara a kaina" ya mike ya fada toilet yayi alwala ya yi nafila raka'a biyu sannan ya kwanta***
Heedayah ce kwance akan fankacecen gadonta tayi ruf da ciki da ipad nata a gabanta se game take bugawa nanny tayi knocking tace "come in" nanny ta shigo ta nufa wardrobe nata ta zuba mata ironed clothes nata da sabin da suka siyo daxu tana gamawa ta zauna kan gadon ta zura wa heedayah ido da gani nazarin abu takeyi, har sanda heedayah ta tsargu tayi pausing game nata tace "nanny lafya? U've been staring at me tun shigowarki" nanny tayi murmushi sannan tace "mumy's princess wallah don moha kawai nake tunawa yaron nan na sonki tun a 'yar hakan ki, abu daya nakeson ki sani koda kin zo kin girma karki masa walakanci dake san tsakani da Allah yake miki" heedayah da ta zura wa nanny ido tun da tafara maganan ta yakune fuska sannan tace "nanny toh ni ynxu shknan kullum bakida zance sena don moha, go nd marry him na baki shi" ta dawo da kallonta kan ipad nata ta danna resume ta cigaba da buga game nata murmushi nanny tayi bata kuma ce komi ba kuma ta tashi ta fice. Around 9 heedayah ta kwanta ko sallah batayi ba daman nanny ce me sata yau kuma da nanny ta sha'afa se ta make takiyi. Da asuba nanny tazo ta da ita sallah da kyar ta tashy tayi ta koma bacci se to 11 ta tashy nanny ta mata wanka tana cikin yin breakfast aka danna door bell da hanzari nanny taje ta bude, heedayah tun daga dining take leke jin yadda nanny ke fara'a don moha ta hango yana sake da english wears as usual ta zaro dara daran idanunta ta hadiye abnda ke bakinta sannan tace "don moha me kazo yi?" Nanny dake gefenta ta bugeta a kafa tare da mata ido sannan tadawo da kallonta kan don moha tana murmushi tace "kar ka kula ta ynxu ta tashy daga bacci sesa take ga kamar safiya ce yanxun" murmushinsa me melting zuciya ya sakar sannan yace "ba komai nanny, heedayah finish your breakfast ina jiranki a garden" ya tashy ya fice nanny tace "oya hurry ki gama kije ki samesa" da abinci cike a bakinta tace "wai nikam nanny me haka ne? Don mohan waye nakine? Ni ba inda zanje ina nan!" Nanny ta bude baki wide open tana kallon ikon Allah sannan tace "haba mumy's princess kkasan me yazo da, da zakice bazaki ba? Yi hkuri kinji oya gama cin abincin kije kar mumy ta jiyo mu" a haka heedayah tagama cin abincinta a hankl sannan ta fice ta nufi garden ta tarar da shi se latse laste yake a wayarsa ta karaso ta tsaya aknsa a hnkali ya dago kyakkyawar fuskarsa yana kallonta
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment