Sunday, 16 October 2016

HEEDAYAH!


                  05⃣
   written by miemiebee👄

     Yau ya kasance saturday heedayah na zaune a parlour ita da dady'nta se zuba take masa tana basa labarin frnds nata da aunty nasu a sch, shiko ya kasa kunne yana sauraronta cuz yana bala'in san heedayah ana cikin haka mumy tafito daga bedroom nata heedayah tace "yauwa mumy kince zaki kaini shopping tun last 2weeks har yau baki kaini ba" mumy tai murmushi "ai ban manta ba my princess ba grandpa ya rasu ba? Sesa ban samu munje ba yanzu shirya mu tafi ko?" Ta zabura sannan tace "Allah sa grandpa yashiga aljanna!" Mumy da dady suka amsa da "ameen" ta shige daki nan da nan nanny ta shiryata suka fice shoprite heedayah ta riga loado kaya sanda taji tagaji sannan ta bari mumy daga can suka biya ta ice cream shop aka siiyo mata sannan suka koma gda.***
    Alhj ismail ne zaune da alhj lawal a garden na gdansa suna dan hira hakannan alhj lawal yyi gyaran murya sannan yace "dan uwa akoi mgnan da nikeso mu dan tauna da kai that is in zaka bani hadin kai" acikin rashin fahimta alhj ismail yace "ina jinka" alhj lawal ya cigaba "batun dan uwan mu alhj s.u ne" alhj ismail yayi murmushi sannan yace "aww ai ya gaya mun jiya a masallaci kan bude sabon company dayayi a abuja ko? Allah sanya alheri muma Allah dada buda mana namu sana'an" alhj lawal bece komi ba for a while sannan yace "hmm dan uwa knan ai da Allah ze dada mana budi da yayi tuni, take a look a kullum alhj s.u ke samun cigaba a ryuwa muna nan mu ba progress, yakamta mui putting an end to this" dariya alhj ismail yayi sosai sannan yace "ban fahimce ka ba, ai dama arziki nufin Allah ne nd ba dole bane se mun kai alhj s.u kudi kamar yadda yafi mu haka shima wasu suka fi sa so ni banga abin damuwa anan ba fa" alhj lawal ya taso ya dafa shoulder in alhj ismail sannan yace "akoi laifi in muka fi shi dan uwan namu arziki ynxu? Kai tunani inada hanyar da zanbi damu arzikin alhj s.u ya dawo hannun mu gabadai amman se in ka yarda" alhj ismail ya buge hannunsa shima ya mike tsaye "ban taba tsammanin jin wannan munanan kalamu daga bakinka ba, how can u be so evil? Daman for all the years being akoi abu a zuciyarka, toh Allah shiryeka amman kasani baraka taba convincing dina muci amanar amini na alhj s.u ba never!" dariyan takaici alhj lawal yayi "haka kace dan uwa amman one day zaka ga amfanin shawaran dana baka ynxu" alhj ismail yace "ya isa haka ka fita kabar min gda in har zancen daya kawo ka knan, leave pls " alhj lawal yace "toh ni na tafi wenever u've changed ur mind am always available" yana kaiwa nan ya fice. Zama alhj ismail ya kuma yi yana mamakin wannan abokin nasa how can he be so evil, how? Ahaka ya wuni da tunanin aransa da ishaa suka hadu da alhj s.u a masallaci bayan sunfito suna tafiya alhj s.u ke gaya masa ya bude wajen sai da mota fa a nan kano, alhj ismail yamasa murna sosai, "kai dan uwa bayan company daka bude some couple of days ago kasake bude gun sai da mota? Toh Allah sanya alheri congratulations" alhj s.u yayi godiya in return ahaka alhj s.u keta basa labarin cigaban dayake samu a sana'arsa har ya iso bakin kofan gdansa "kwana biyu ban ganin alhj lawal fa lfy de ko?" Alhj ismail yce "lafya qlou daxu ma mun hadu dashy ai" kamar yagaya wa alhj s.u abinda alhj lawal yafada mai amman se wani abu ya hanasa ahaka alhj s.u ya masa se da ya shiga gda shima alhj ismail ya wuce nasa gdan...

No comments:

Post a Comment