Sunday, 16 October 2016

HEEDAYAH!


                  03⃣
   written by miemiebee👄

  Bata ko kalle shi ba don moha ya sauke ajiyar zuciya sannan yace "my heedayah what have I done to you kke punishing dina haka, mena miki? Pls let me know" harara ta watsa masa da dara daran idanunta sannan tace assignmnt din tie nd dye in knan? In bara kamin ba i have stuffs to do aciki ta mike ya riko hannunta ya maraice "pls my heedayah" ta dawo ta zauna tana kallonsa yana kallonta eye to eye sannan tafara "don moha is not that i hate you but i dont like you abinda yan class naka suke min ya isheni, har bina class suke su ta zagina wai inasonka..." Sekuma ta fashe da kuka don moha ya mike tsaye "what the fuck! Su waye?" Ya kuma zama yana shafa bayanta "yi hakuri kinji my heedayah zankoya wa baby da hafsat hankali wato rashin hankalinta har ya kai ga haka, Allah kaimu sch gbe" heedayah ta share hawayen fuskarta tace "ni bance kace mata komi ba let her be ni kawai kadena fadin u love me, am still young nd despite that kaga kana jawo min hatred a gun seniors dina nd also..."hannunsa ya aza kan lips nata "shhhh thats enough leave this to me nd zancen inbar fadan i love you kinsan is not possible ur love runs in my veins kinji my heedayah yanxu lets get ur assignmnt done, okay dear?" Ta gyada masa kai nan da nan suka fara sunayi suna wasa da dariya har suka gama suka shanya  heedayah tace "thank you muhammad" don moha yaji dadi sosai yace "always love, muje mu gayawa mumy mun gama ko?" Ta gyada masa kai suka wuce parlour mumy tata masa godiya takuma ce ya gaishe da mama ya amsa da "toh, heedayah bye semun hadu a sch" tana murmushi tace masa "see you" ya fice ita kuma ta haura sama dakinta, tana shiga ta ci karo da nanny tana washe hakora tace "mumy's princess ya kun gama ne?" Heedayah ta gyada mata kai nanny tace "iyye! Nikam wannan don moha yana burgeni gashy kyakkyawa ga..." Heedayah tace "ohh nanny not again ni kije ki gama aikinki" nanny na murmushi ta fice heedayah ta mike kan gado tana tunani***
         ASALIN LABARII
   Alhaji suleiman umar commonly known as alhaji s.u asalin dan maiduguri ne, hanshakin me kudi ne yana zaune a jihar kano a unguwar zoo road tare da matarsa hajiya hafsat da yar sa guda daya tilo wato heedayah. Alhj s.u yayi karatun boko sosai a kasar london inda ya hadu da matarsa hjy hafsat acan yana masters itakuma tana degree a yayinda yake karanta business admin itakuma dentistry. A haka Allah ya sanya soyayya a tsakaninsu har suka yi aure, hjy hafsa na final year ta haifo kyakkyawar yarta mesuna heedayah. Bara a taba counting mutane 3 a sahun kyawawa ba a sa heedayah a ciki ba, ba inda ta gaza ta fannin kyau wannan tin tana karama ma knan, bayan mumy'n heedayah tagama degree nata dady'nta kuma yagama nasa masters din suka dawo 9ja iyayensu suka basu kudin jari suka fara sana'a, ahaka Allah yata sa ma sana'arsu albarka a ynxu haka sunada company guda 3 a kano matsala daya ke damunsu rashin haihuwa tun daga haihuwar heedayah har ila yau hjy hafsa bata kuma samun ciki ba anje asibiti ance haihuwa na Allah ne su dage da addu'a. A ynxu haka heedayah is 8 years old. Alhj s.u wato dady'n heedayah ya kasance yana abokantaka da wasu attajiran kanawa guda biyu alhj ismail da alhj lawal, saidai nasu arzikin be kai na alhj s.u ba wato dady'n heedayah. Alhj ismail shine dady'n don moha da kaninsa safyan wanda currently yana jss2 shekarunsa 12, don moha kuma ss1 shekarunsa 14 kamar yadda nafada abaya a yayinda Alhj lawal kuma keda yaro daya tal me suna mustapha sa'an don moha, duk sch nasu daya. Acikin wannan frnds guda uku alhj lawal ya kasance shine be kaisu arziki ba, alhj isma'il ya fisa a yayinda alhj s.u kuma yafisu gaba dai, a dalilin haka alhj lawal yafara kishi da alhj s.u a boye ba tareda sanin kowa ba. Shikuwa alhj s.u zaman tsakani da Allah yake dasu ya daukesu tamkar brothers nasa. Du a unguwa daya suke katangan gdansu ma daya daga gdan alhj lawal sena alhj ismail sena alhj s.u, matayensu ma duk sun kulla zumunta dey are just like sisters ba a jin kansu haka 'ya'yansu ma. Wannan shine takaicaccen tushen labryn ynxu abn tambaya anan shine shin ya alhj lawal  yake kasancewa? Shin yana zuwa yafi alhj s.u  kudi? kuma ya yakeyin kudin? Ta hanyan Allah da annabi ne a'a kokuwa ta haram ne? Ya heedayah da don moha zasu kasance? The story has just begun!

1 comment: