Sunday, 16 October 2016
HEEDAYAH!
2⃣
written by miemiebee👄
"Okay toh no pee,muje gda se me gadi ya siyo miki all the things u'll need ko?" Heedayah ta gyada mata kai ahaka har suka isa gda heedayah na bata labarin sch...don moha kuwa tun isarsa class bema kowa mgn ba neman seat nasa yayi ya zauna yasa kai a kan bench bayan like 10 mins baby da hafsat suka shigo seat nasa direct suka nufa tadan taba sa ya dago kai ganin ita ne yasa ya ja wata tsuka baby tace "haba don moha mena maka kuma? Meya faru? Yau ko break dinma baka fita ba, ko bakada lafya ne?" Bece mata komi haka tata jero masa tambayoyi duk ba wanda ya amsa daga ciki can da questions din suka ishesa ya daka mata tsawa "baby leave me alone!" Sanda class din ta dauka a rude suka bar gun sukayi seats nasu cike da mamakin abinda don moha ya musu***2:30pm akayi closing sch direct class nasu heedayah don moha ya wuce as usual ya tambayo autinsu ko taba su heedayah assignmnt ta irga masa komi yayi godiya ya fice da driver yazo picking nashi da kaninsa direct kasuwa suka wuce ya siyo materials na tie nd dye din sannan suka wuce gda yayi wanka ya shirya cikin english wears da suke bala'in karbansa ya dauko materials din tie nd dye din yakama hanyan gdansu heedayah da kafa dake du a unguwa daya suke hasali ma neighbours ne se around 3:45 ya shigo gdan su heedayah adaidai lokacin driver ke kokarin fitowa za sa siyo wa heedayah items na assignmnt nata, ya tsaya suka gaisa da don moha, don moha yake tambayarsa ina zasa me gadi ya fadi masa yayi murmushi sannan yace "ai da kabary gashi na siyo mata komi anan yanzu ma zuwa nayi mu mata" me gadi se washe baki yake "haba de muhammadu?" Don moha ya bata rai "idi fa na hanaka kirana muhammadu innan barin ma koma gda kaje kasuwan ka siyo mata" atake idi yace "don moha ko? Yi hkr" don moha ya masa murmushi sannan ya shige ciki malam idi kuma yadawo da mota yayi parking. Door bell don moha ya danna nanny'n heedayah ta bude mai ya gaisheta sannan ya shigo tace "barin kira heedayan" se washe baki take dan akoi ta da son don moha tana shiga mumy ta fito ya durqushe ya gaisheta ta amsa da fara'arta "yasu mama?" Ya amsa da "lafynsu qlou" ta cigaba "kazo gun heedayah ko?" Ya amsa da "eh assigmnt nata nazo mu mata ya dago leathern ga komi anan na siya" mumy tace "Allah sarki muhammad kaikam baka gajiya da dawainiya wa heedayah aiko ynxu idi yafito siyo mata" don moha yayi murmushinsa me kara masa kyau tare da fadin "eh ynxunnan muka hadu dashy so be tafi bama i told him my purpose of being here" mumy tace "oh okay to yayi kyau na gode ko my son bari nanny takirata kuje garden kui" ya amsa da "toh" ta fice...can a daki kuwa drama nanny da heedayah suke ita atapir barata fito ba ai ba tsakani da Allah yzo mata assigmnt dinba nanny nata lalashinta amman still taki sanda mumy tasa baki sannan ta yarda hakan ma dan mumy tata lalashinta ne sosai tace zata kaita shopping a weekend sannan ta yarda, da yar kantinta iya guiwa tafito se zumbure zumbure take ta sauko parlourn bata cemai komi ba tawuce ta bude kofan don moha ya tashy ya bita ahaka har suka isa garden din tanemi kujera ta zauna ya iso ya zauna kusa da ita
No comments:
Post a Comment