TANA TARE DA NI... PAGE 78
BY MIEMIEBEE
I dedicate this chapter to *FATY MALUMFASHI* for the love, I love you Habibtyđđ
Hadâadâdâun blue eyes nasa yazaro cike da rashin yarda dan jin dadâi, farin cikin da baya iya misaltuwa ne kwance karara a fuskarsa âFlower its positive! you are pregnant!â ya fadâa cike da jin dadâi. Jakansa da ledan abincin ya ajiye kan kujera tare da dâaga Fannah sama dan jin dadâi âFlower we did it!â Murmushi sosai take wanda ya sake qayata ta. Bayan da ya saukâo da ita yayi pressing mata hot kiss sannan ya rikâo âyar fuskarta duk suna murmusawa, rungumota kawai yayi âthank you Flower thank you so much I love you and our little one.â
âI love you too Hyena.â Bayan ya sakota ya hadâe gira âbance miki banason sunan nan ba.â
âLOL to ai Hyenan ne kai Father to our child.â
âLets eat Mammy to be.â Ledan abincin ta miqa hannu zata dâaga yayi sauri ya rigata âuh-uhâ ya kadâa mata kai âbanason kina aikin komai yanzu zan kâaro masu aiki harda chefs ko girki ma banason ki sake kinji Mammy to be?â
âBaby ai gatan yayi yawa kodâan girki ne seka barni inayi.â
âBanaso kinsan abinda nakeso dake?â Kai ta kadâa mai.
âAbu dâaya nakeso dake just take care of yourself and our baby shikenan, zakimin?â
âOfcourse Habeebi.â
Shi da kansa yayi serving nasu abincin suna ci suna hira gwanin shaâawa har suka gama dâaki ya shiga ya canza suit nasa yasa sweaty pants da longsleeve shirt sannan ya dâauko mata hijabin ta itama. âBaby zamu fita ne?â Ta tambayesa alokacin daya kâariso cikin parlourân. Be amsata ba seda ya sa mata hijabin tukuna. âAsibiti zamuje.â
âMuje muyi me kuma? Ba gashi munyi test dâinba and its positive meh amfanin zuwa?â
âTrust me Flower lets go no arguementâ badan tanaso ba tayi shiru hannunta cikin nasa suka fice, isarsu asibitin keda wuya Fannah ta soma rigima ita barata fito ba da kâyar da lalashi yasamu ya fito da ita daman already ansan da zuwansu basuyi wani zaman jiran doctor ba aka kaisu dâakin sede Anas be dâau na miji neba doctorn acewarsa mace ce. Bayan sun gaisa yayi ma Dr bayanin komai sabida yasan bayi Fannah zatayi ba. Dâan kâaramin kâofan dake cikin office dâin Drân ya bukâaci Fannah data shiga bayanta Anas yabi suka shiga tare haka shima Drân, kan wani kâaramin gado dake a gefe guda a dâakin likitan ya bukâaci Fannah ta hau kafin ta miqe akai Anas ya dakatar da ita ta hanyan rikâe hannunta âDr I donât get it kana nufin kaine zakayi mata scanning dâin?â yayi magnar cike da rashin yarda.
âYes Mr. Fauzi this is something I do everyday karka damu.â
âInaaaa!!â ya fadâa yana girgiza kai. âA nemo female Dr kawai ba yadda zaâayi matata ta kwaye maka cikinta banaso.â (kishi ya kâosa) Dariya sosai yabawa Drân.
âToh nidâin acewarka banida mata ne? Ko bakasan har karbâan haihuwa inayi ba. This is my job.â
âOho bansani ba nide a nemo female Dr.â Fannah dake tsaye a gefensa ne tasoma jin kunyan abinda yakeyi shegen kishi sekace dâan kâaramin yaro. âBaby kabari please its embarrassing.â
âNo Flower its not nide barin bari ya gane miki ciki ba.â Dawo da kallonta kan Drân tayi. âDr please Iâm sorry, haka yakeda wawan kishi in akwai female Dr a nemo mana ita please Iâm sorry.â Kai kawai ya kadâa sannan ya fice ya kira wata female Dr in less than 10 minutes ta iso se mita take jin an ambaci Mr. Fauzi tayi shiru ta fara faraâa. Shi da kansa Anas ya kwantar da Fannah ya kwaye mata kayan daidai cikinta sannan ya riqo hannunta cikin nasa yana kissing.
Cikin scanning machine dâin aka nuna musu dâan dâayansu wanda yake nan dâan kâararrami kasancewar Fannah is only 5 weeks pregnant dan marmari har printing photo scan dâin seda sukayi har copies uku. Shawarwari da dama female Dr dâin ta basu takuma bukâacesu da suna zuwa on regular basis bayan ta rubuta musu âyan maguna. Godiya sosai sukayi mata sannan suka fice chemist siyan maganin tun achan nurse dâin tasoma yima Anas wani gane gane taga mutum da blue eyes aiko Fannah na noticing haka ta tura Anas ta amshe maganin da kanta shiko basarwa yayi, yi yayi kamar besan meya faru ba.
Suna zaune cikin mota Fannah taciro photos dâin ta mikâawa Anas dâaya duk sun zurfafa suna kallon photo dâin daga bisani suka ce da juna âwhat do you think is our babyâs gender?â a tare. Murmushi duka sukayi âyou go firstâ Anas ya bukâace ta.
âNo youâ ta amsa sa.
âOkay nikam ban damu ba muddin mutum ne like us and zan iya kiransa ko ita Mini Fauzi alhamdulillah.â Dadâi sosai taji dayace haka ba kaman wasu jahilan maza masu cewa se na miji suke so ba basu san âya mace. âKefa Flower?â ya tsamota daga duniyar tunanin data wula.
âMe too Baby I love our baby look at it.â Ta matso masa da pictureân se admiring babyn da basu san hannayensa ba bale kâafafunsa suke. A hanya Anas ya riga tsayawa yana siyawa Fannah kayan kâwalama kasancewar female Dr tace masa mata masu ciki akoi su da kwadâayi kuma ana iya kâokâari ana biya masu bukâata.
âBaby wai ina zaâa kai wannan abubuwa ne?â
âNakine dana babyn mu in ke bakiso shi ko ita suna so.â Bayan sun iso gida ya cicciro komai da kansa be barta ta ta cire koda tsinke ba suna zaune a parlour suna shan ice cream Anas ya dâago wayarsa dake kan centre table.
âMe zakayi Habeebi?â
âZan kira Ummie in sanar da ita ne.â Take ta taso daga jikinsa tana zaro idanunta.
âKa sanar da ita meh?â Ta tambaya cike da rashin fahimta.
âThat you are pregnant.â Hannu tasa ta wabje wayan. âAâa wallahi baraâayi kayan kunyan nan dani ba.â
âFlower wai wani kayan kunya?â
âAi kafini sani dawani idan kakeson Ummie ta fara kallo na? Ni gaskia kabari in cikin ya girma da kanta zata gani amman haka kurum ka hau kiranta kana fadâa mata inada ciki banasoâ
âToh naji sarkin kunya Mami fa? Kawo in sanar da ita.â
âDanqaree! ashe bakason na sake sa kâafa a gidanmu kenan ai in Afrah taji inada ciki I donât think zata barni in sake shan iska.â
âKefa kike damuwa, kowa ta yadda muka bi aka haifesa kuma shima haka yabi ya haifi wasu, I see nothing wrong.â
âEh koma meh ni kar a kirasu.â
âToh Mrs. Fauzi naji yaushe zamu fita first shopping wa baby?â Ya kâare maganar tare da dafe hannunsa kan cikinsu (injisa da fadâi) yana shafawa a hankali.
âKai Habeebi yanzu cikin wata biyar zaâa ma siyayya?â ta kâare maganan tare da kai spoon na ice cream bakinta.
âEh mana koda cikin kwana dâaya nema you just donât know how excited I am nima nakusan zama Daddy.â Gira ta hadâe wanda a dalilin haka Anas ya tambayeta ko lafiya.
âWani irin lafiya Habeebi? Bayan tun ban haifo babyân ba ka fara nunawa kafi son sa fiye dani.â Kwashewa yayi da dariya âaww dariya ma nake baka koh?â
âNo Flower Iâm sorry, I love you guys all kinji? You guys are my family ai kema kinsani duka inasonku kuma ma nafison ki tunda kece source dâin happiness dâina.â Ya kâare maganan tare da placing mata peck a kumatu anan ne ta dâanji dama-dama.
âKuma Baby please kadâau min alkâawari baraka na biyewa âyan matan wajen nan ba kaga ko nurse na dâazun nan se kallonka take.â
âToh Flower taga Mr. Handsome ba dole ba.â yayi maganar cike da gatsine dakuma gira dâaya dâage.
âNaji kuma nasani you are handsome and thats why am jealous of you banason ana gani mun kai haka.â
âLOL Flower is jeolous.â
âHabeebi Iâm serious wallahi banasoâ ta kâare maganan kamar wacce zatayi kuka.
âShhh! Baby Mamah karkiyi kuka hakan bare kâara faruwa ba, I promise.â murmushi kadâai ta saki masa.
*****
Tun daga ranan Anas ya maida Fannah tamkar gold da baâasan yasha wahala, ko aikin dâaga tsinke ya hanata yi ba aikinta se kula da kanta dakuma little one nasu. Wani soyayyan ma se a yanzu yasoma nuna mata kamar hauka fiye dana da bayasan komi ya tabâata kullum hannunsa na akan cikinta yana feeling babyânsu, Anas ya dâau son duniya ya dâaura wa cikin Fannah, ko kwanciya anyhow ya hanata wai shi kar ajima babyânsa ciwo wani saâin har haushi yake bawa Fannah dan abinda yakeyi itan da abu ke jikinta amma batada iko akai.
A dalilin condition nata da rashin samun cin abincin da takeyi atimes yasa ya samo mata nutritionist me kula da cin abincin mara lafiya. Morning sickness kuwa bata dena ba har a yanzu dakuma kasala kamar yadda female Dr ta fadâa musu se ta wuce first trimesterân ta zata dawo old self nata. Sosai Anas yake kula da ita kusan a kullum sesun ma baby nasu shopping duk abinda Anas yagani ina a store kokuma online seya siya wa babyân, bayi barin komai ya wucesa. Duk yadda Fannah zata iya bi dan hana Anas sanar dasu Mami da Ummie tana da ciki tabi amman haka seda ya kirasu ya fadâa musu tsantsan murna, duk suka tayasu murna babu kamar Afrah dake ma Fannah wakâa wai taci wake.
Anas fa ba wasa tuni ya bada dâaki dâayan dake tsakanin dâakinsa dana Fannah aka soma renovating dam aka cikasa da kayakin wasa da hadâadâdâun gadajen baby har guda biyu wanda yayi placing order daga Italy koda Fannah ta tambayesa dalilin dayasa akayi painting dâakin baby pink ce mata yayi wai ji yake ajikinsa mace kyakkyawa zata haifa masu me blue eyes kamar nasa danko har mafarki yayi, dadâi sosai taji, Anas is her everything bata tabâa neman abu kâarkâashinsa ta rasa ba sesa a kullum take masa adduâa Allah ya cigaba da kare mata shi. A kullum kafin yadawo daga aiki suna kan video call inkuwa ya dawo suna a dâakin babynsu suna admiring dâakin, ga story books dam cike a cikin shelve dâakin baby on board na Mr. And Mrs. Fauzi kam se wanda yagani!
2 weeks after first visit nasu suka sake komawa asibiti akayi scanning cikin, babyân na nan cikin kâoshin lafiya kuma sosai ya kâara girma compared to zuwansu na farko, cikin nata nada 7 weeks yanzu sam kamar bame ciki ba, cikin nata na nan flat shide Anas ya kâosa yaga lokacin da cikin Fannah ze fito kodan yasamu abin neman tsokanarta.
â
â
â
â
â
_3 Weeks Later..._
Cikin Fannah nada 10 weeks cus! 2 months two weeks kenan dake takusan fita a first trimester nata yasa yanzu morning sickness dâin ya ragu compared to da a hankali take gaining back kâarfin jikinta unlike before da kullum take cikin bacci cikin nata wani haske da fresh ya kâara mata sosai ga wani cikowan datake tayi daga sama har dan haka tasoma zama da hijabi agida wai kunyar Anas takeji se in an lura yanzu zaâa iya ganewa tanada ciki danko ya bâullo kai kadâan wanda in tasa tight kaya yana dâan nunawa.
Yau ranar ta kasance Tuesday kamar yadda tasaba ada ta cigaba dayi yanzu dukda Anas ya hanata amman sam takâi jinsa. 6:00AM ta tashi ta hadâa musu breakfast sannan ta tada Anas yayi wanka seda ya gaishe da babynsu sannan ya gaishe da Fannah bayan sun kâare breakfast ta tayasa gama shiri tana cikin gyara masa necktie tayi noticing kallon ta da Anas yake danko âyar vest ce kadâai jikinta.
âHabeebi wai me haka? Kadena kallo na haka.â Tayi maganan a lokacinda ta saukâe hannunta daga wuyansa bayan ta gama dâaure masa neck tie dâin ta juya masa baya nan tashiga nemo hijabinta daman tasan this is coming. Juyo da ita yayi tare da saukâe hannayenta data azasu kan kâirjinta tana karewa.
âFlower kin gani kuwa?â
âGa meh?â Ta tambayesa fuskarta adâan tamkâe. âKasakemin hannu.â
âBakiga...â Yakasa kâarisa maganan dan yadda kâirjin Fannah daya cike dam ke dâaukar masa hankali.
Hannu tasa ta mari kansa a hankali âHabeebi kabar kallo na haka banaso.â Dâan kâara yasaki âawch! Flower tsaya kigaâ hannunta yaja ya kaita gaban dressing mirror âkiga faâ yace da ita yi tayi kamar bata gane me yake nufi ba.
âMezan gani?â
âFlower wai so kike kice bakiyi noticing ba?â
âNoticing meneh? Nikam bye ga jakanka dâauka ka fice.â Murmushi sosai ya saki âkema kinyi noticing kenan.â
âEh mana nida jikina taya barinyi ba, Habeebi yayi muni ne?â Ta tambaya fuskarta kan wanda zeyi kuka.
âOh common Flower ko kadâan it actually fits you kin ma fi kyau haka.â
âHabeebi are you sure?â Ta juyo gaban mirror tana kallon kanta.
âYes Flower I love you.â
âI love you too Baby nace ko driver ka turomun se ya kaini asibitin kasan tace yau mukoma kuma kanada meeting.â
âFlower kibari mana muje gobe.â
âHabeebi yau fa tace karka damu I will be fine.â
âI will cancel the meeting.â
âHabeebi no need off you go.â
âFlower are you sure?â
âEh mana zuwa asibiti ne kuma sabon abu? Zanje indawo fine and good in shaa Allah.â
âOkay in driver yazo ki kirani ki sanardani in kuka isa asibitin nanma ki kirani sannan inya dawo dake nanma ki kirani ki fadâamin I canât afford it in wani abu ya sameki ko babyân mu Flower.â
âYes Sir zanyi as you say in shaa Allah ba abinda ze faru.â
Kallon dâan kâaramin cikinta ya tsaya yi ganin tasa hannunta cikin rigar ya sasa murmusawa âkinga cikinki ya fara fitowa very soon ze zama kâato irin na Nigerian police.â Bugi cike da shakwabâa ta kai masa a hannu âhaba! Habeebi banaso in shaa Allah ciki na bareyi kâato ba.â
âSe yayi kijira nan da months kawai kiga wondersâ
âHabeebi manaaa!!!â ta hau bubbuga kâafa.
âLOL Flowerâ ya matso da ita jikinsa âkarki damu ko ya kike koya girman cikinki yake you are still the slim, elegant Fannah Aleeyu Fauzi that I know nothing will ever change kinji?â Kai ta gyadâa masa tana murmushi sanan tayi hugging nasa.
Har bakin kâofa ta rakasa as always ta miqa masa jakansa sannan tamasa goodluck kisses shikuma yayi kissing cikinta tare da cemasa ko ita âI love youâ ganin Fannah ta hadâa rai ya matso kunnenta itama yayi whispering âI love you also Baby Mamahâ se anan ta murmusa âI love you too Habeebi, take care of yourself for me and our babyâ
âI will Flower and you too in na dawo se muyi maganan wani country kikeson muyi proceeding ante natal namuâ zatayi magana ya dakatar da ita ta hanyan aza yatsansa kan bakinta âshhh! Flower na fadâa miki ni baâa Nigeria nakeson ayi rainon babyn muâ tana murmusawa ta gyadâa masa nan ya fice da murmushi dâauke a fuskokinsu both seda gate ya ruhu ta dawo ciki.
****_10:30AM_
Dai-dai nan driver yazo dâaukan Fannah kamar yadda Anas ya bukâace ta haka tayi dasuka isa asibitin ma ta kirasa again bayan angama dubanta driver yadawo da ita gida ko jakarta bata ajiye ba ta zaro wayarta ta danna masa kira bada jimawa ba ya dâaga.
âHalo Habeebiâ
âYes Flower... Har ya dawo dake gida ne?â
âEh yanzu shigowa na ko jaka ma ban ajiye ba nace barin kiraka.â
âThank you honey, so how is our baby?â
âIts fine Dr tace in pregnancyân yakai 4 month zaâa iya gano sex dâin.â Cike da jin dadâi yace, âwow! Great news I canât wait.â
âMe either I have a suprise for you.â
âAgain? Flower bakiya gajiya da bani suprises and I love them.â
âSaboda ina sonka Baby yau zan baka hint na suprise dâin.â
âReally? Toh inajiâ
âIts regarding our baby.â
âOhh wow! What about it?â
âKai Habeebi kanamin wayo kanason in sanar dakai koh?â
âPlease Flower...â Yayi pleading.
âOkay nasa anyi mana printing photo scan dâin.â
âHaba! I canât wait indawo gida.â
âAnd guess what?â
âWhat?!â Ya tambaya ba tare da bâata lokaci ba.
âLegs and hands na baby namu sun kâara tsayi kuma har sun fara girmar da faracu.â
âDagaske Flower?!â Yayi exclaiming cike da jin dadâi.
âWallahi Habeebi its soo cute karka damu nayi printing out 3 pictures in kadawo zan nuna maka.â
âHappy us Mammy and Daddy, kinsan wani abu?â
âAâa Habeebi seka fadâa.â
âIn nadawo we will think of wani suna zamu bawa babyânmu.â
âHabeebi ai toh bamusan gender dâinba.â
âNifa na fadâa miki mace ce.â
âToh inkuma na miji ne fah?â
âSe muyi suggesting 5 names na maza 5 names na mata ciki semu zabâa two dayafi dadâi na both sexes.â
âYeyy! to seka dawo I love you.â
âI love you so much more Flower yanzu kije ki kwanta kihuta kinji?â
âYes Baby bye.â Nan tayi hanging hannu tasa zata zaro photo dâin dan sake gani aka danna door bell âwayene?â ta tambaya daga nesa.
âD... Dr... Driver ne Hajiya.â
âMoosa?â Ta tambaya tana nufowa bakin kâofar.
âEh.. Ehh shineâ yayi stammering again.
âToh meya faru haka?â Ta tambayi kanta ba tare da bâata lokaci ba ta budâe kâofar ganin fuskarsa tayi duk jini ga idansa dâaya daya kumbura sakamakon bugin daya sha ga dukkan alamu. Hannu ta aza a bakinta tare da zaro idanunta waje âYa Salam Moosa meya same ka haka? Innalillahi wa inna ilaihi r-â bata kâare salatin ba taga mutum from nowhere ya bâullo a bayan Moosa rikâe da bingida a hannusa ya dâaga sama.
Wani erin mumunan fadâi gabanta yayi wanda ta jima batayi erinsa ba da yazo da mumunar kâarshe da cikin dake jikinta ma seya zube take a wajen dan yadda ta tsorata, takuma tsure, zuciyarta se bugun dâari-darâi yake a yayinda bakinta ke bâari ko kiran sunan mutumin ma takasa dukda kuwa bayau tasoma ganinsa ba...
*© MIEMIEBEE*
beeenovels.blogspot.co.ke
16 comments:
Innalillahi wa Inna ilaihirraji un Wayyo cikin Kar ya zube pls
Hmmm sanu da kokari
Faruk! I expected as much. Dama tun nba yau ba na ke expecting return na sa.
Faruq ne.........wayyyo cikin kar ya zube pls
Faruq ne.........wayyyo cikin kar ya zube pls
Allah ya sa kar yayi kidnapping na ta
I been dey wait for am dama I hope dai cikin ba za ta zube ba oh Fannah. Thanks sis
Tanks sis
It's faruq wat a bad person I hope notin will happen to fannah nd her baby
OMG were is anas she is in a big trouble
I hope nothing bad will happen to fannah and d baby.
Pls nothing bad should happen to fannah and her babyđđœ
I knw is farok oh tooo bad i hope he will not escape with this
Hope he won't kidnap her or any of that sortđ© Mr fauzi where are you, Allah sa ya dawo kafin wani abu ya faru da fannah
Pls sis we need more
đ©
I was expecting faruq to show up
Post a Comment