Thursday, 30 March 2017

‘YAR GATA CE!

BY MIEMIEBEE
   PAGE 81
March, 2017




       "Yauwa  sannu, don't bother bakida lafiya zan k'arisa." A kitchen ya ajiye ya fito. "Meya hanaki bacci?" So yake yace mata tayi kyau amman ya gommaci reserving comment nasa.
   "Ina jira ne ka dawo, kayi sauri na had'a maka ruwan wanka a bathroom kaje ka watsa ruwa kazo kaci abinci I cooked your favorite please kar ka ce you are full."
  "Me ya kaiki yin girki bayan kinsan condition naki?"
   "I just want to make you happy Baby don't worry about my condition."
   "Toh thank you."
 "I owe the pleasure." Yana ficewa taja kujera ta zauna ta shiga zaman jiransa bayan ya kintsa kansa shi kuwa ya fito se k'amshin turare yake sanin kowa ne Adeel d'an gayu ne. A gefenta ya zauna wanda hakan ya mugun bata mamaki da kuma farin ciki duk a lokaci guda, yaushe rabon Adeel da yayi hakan, kallonsa take wane yau ta soma sa sa a ido. Da alama be shafa mai ba bayan wankan da yayi hakan yasa skin nasa glowing and looking fresh. Har yayi noticing kallon da take mishin amman ta kasa dena starring. D'an gyaran murya yayi, "uhm uhm."
    "I'm sorry." Ta mar apologising. Serving nasa tayi ya mata godiya sannan ya shiga ci duk anan kallon handsome d'an fulaninta take, ta kasa reserving comment nata dole tace mishi "Baby you are looking dope and fresh, kayi kyau." Murmushi me sake k'ayata sa ya saki sannan yace, "thank you and you also, lipstick naki ya min kyau and your makeup in whole."
    Shin wai yau a ina zata sa kanta? Rabon Adeel daya yaba ma kyanta ko kwalliyarta since when? Blushing ta shiga yi "thank you Baby" ta amsa tana murmushi sosai tare da aza hannunta bisa k'aton cikinta tana shafa kan a hankali.

   Kaman ya gano yunwa takeji, toh mesa bazata ci abincin ba? Ya tambayi kansa. Kaman ya basar se kuma ta basa tausayi. "Kefa baza kici ba? Seems like you're hungry yadda kike rubbing min kan twins." Wane me jiran ya mata magana ta amsa shi atake, ko dake jiran dama take se tashi-tashi Adeel ke mata magana wane wani celebrity haka ganinsa da kuma jin motsi da muryansa ke a gareta. "Bazan iya ci ba ko naci hararwa zanyi, tea nake son sha kuma na duba ba madara se milo."
  "I'm sorry for that, har ya k'are ban sani ba, na sayo miki amma."
  "Ba komai Baby thank you barin je in had'a."
  "Uhum" nan ta fice kitchen shi kuwa ya cigaba da cin abincinsa, not long enough ta dawo ta samesa. Shiru ne ya ziyarce su duka bayan da Adeel ya gama yace da Ruky "seda safe zan je in kwanta" gabad'aya ma ya mance da amsan numban Zeezee da yayi don bata.
  "Baby please I need us to talk."
  "What again Ruky?" Sauk'a tayi daga kan kujeran ta sauk'a har k'asa akan knees nata. "Ruky what ar you doing?" Ya tambayeta da mamaki "get up ke bakisan bakida lafiya bane? Get up" Cikin kuka sosai tace, "Adeel am very sorry please, I'm terribly and deeply sorry, don Allah ka yafe min misdoings dana maka a baya na tuba bazan sake ba."
  "Get up I said." Kai ta jijjik'a mai tana me cigaba da kukan. A hankali ya k'ariso gabanta ya miqar da ita, "don't ever do that again idan kika sake zanyi fushi dake sosai."
  "Kayi hak'uri I just can't help it Adeel, duk cikin friends d'ina ban tsammanin akwai wacce ta yi ma mijinta abinda na maka, kuka yake sani idan naje gidajensu naga yadda mazajensu ke sonsu just like yadda kake sona a da kafin na 6ata kaina a idonka, how I wish we will go back to how we were before." Duk maganan nan da take tana hawaye takeyi kuma tana kallon k'asa, a hankali ta d'ago kanta tana kallon fuskan Adeel da emotions kusan biyar suka bayyana akai. "Please give me one last chance and accept me into your heart and life again, kai kanka kasan yadda nake sonka Adeel I don't have to tell you again but if you really need to know then I'll saboda ban tsammanin zan iya rayuwa ba kai nayi nadaman abubuwan dana yi maka so dayawa kana cewa kai ka yafe min amman nasan baka manta dasu ba. I know any moment you look at me kallon abubuwan banzan danayi maka kake shiyasa har rana me kaman na yau baka damuwa dani kuma I don't blame you saboda laifi na ne amman kayi hak'uri don Allah, I'm sorry na yarda ka auro duk matar da tayi maka in ma mata uku zaka dad'o min kayi ni I don't  care anymore, muddin hakan ze sanya ka farin ciki am good and fine by it. All I want and need is your attention, care and love for me as your wife please Adeel."

   Jikinsa yaji yayi sanyi matuk'a although today isn't the first time Ruky ta soma neman tubansa amman na yau ne yayi reaching unto his heart, ta basa tausayi matuk'a yasan exactly what she is going through now saboda he passed through it time da yake neman dawo da Zeezee d'akinsa. Yasan exactly how bad she'll feel idan yayi turning nata down bayan nan kuma ga condition da take ciki. Shima yau da yaga Zeezee seyaji he wants to make things right between himself and wife. He can vividly remember murmushi da kuma dad'in daya ziyarci Zeezee a lokacinda ya kira sunan mijinta shima yaji yana kwad'ayin hakan.  Ya zamanto idan an kira mai sunan Ruky Mama wannan same farin cikin ze ziyarce sa shima but how? That is by giving her this one last chance she is asking for. Shi kansa sheda ne gameda irin son da Ruky Mama keyi masa yanzu.
   "Please Adeel don't turn me down" ta sake fad'a jin yayi shiru har yanzu. Hannunsa ya d'aga a hankali ya shiga share mata hawayen ta abinda bata ta6a tsammani ba kenan. "Cry nomore kinji? Bana son ganin tears d'innan na sha gaya miki I've forgiven you a long time ago and now am forgetting it all, I won't hold any grudges on you again because I love you. Give me a chance also to make our love story a hit." Wani irin dad'i maras misaltuwa ta tsinci kanta a ciki.
   "Baby are you serious? Do you mean all these?"
  "Yes Honey." Dan murna tama rasa abinda zatayi, a hug is all she needs,  hugging nasan ta gwada yi sede inaa k'aton cikinta baze barsu su matse juna ba kaman yadda ya kamata. Hakan ya sanya ta murmushi sosai and him also. "Twins namu bazasu bari Sugar lips d'ina tayi hugging d'ina bako?" Ya tambayeta. Da murmushi kwance fal a fuskarta ta amsa shi.
    "Ai fah and I really need that hug." Ta one side ya kwantar da ita a jikinsa "I'm sorry Darling for letting you suffer as I did."
  "Shhh! Nice ya kamata na baka hak'uri."
  "Muje mu kwanta? Am feeling very sleepy."
  "And me too barin tattara kan table d'in."
  "No kibari gobe me aiki zata tattara banason kina gajar da kanki." If only ze iya d'aukanta da yayi amman ta mai nauyi dayawa don haka suka taka side-by-side har izuwa door step nata. Da mamaki ta juyo tana kallonsa "a nan zamu kwana?"
  "A ina muke kwana da?"
  "A nan" ta amsa tana blushing.
  "Good anan d'in zamu cigaba da kwana nabar chan har abada in shaa Allah."
  "Aww I love you so very much Adeel my Baby."
  "I love you too Ruky my price possession." Ahaka suka k'arisa d'akin shida kansa ya zak'ulo mata night gown nata ya tayata ta sa sannan suka kwanta, kanta ya aza akan chest nasa tare da kewaye hannunsa a bayanta. "Thank you Baby."
   "I owe the pleasure aha! Kin ma tuna min."
  "Mene Baby?"
  "I met Zeezee earlier today at Jifatu."
 "Dagaske?!" tayi maganan unbelievably tana neman d'agowa amman ya mai data.
  "Allah sarki Zeezee how I wish ni na ganta, yaya take please?"
  "Idan kin ganta ma ba ganeta zakiyi ba tayi k'iba sosai ta k'ara kyau kaman ba ita ba and guess what?"
   "Ayyah tell me please."
  "Yaranta har biyu she had even told me their names amman na manta babban de Khaleefah ne. Very cute kids kaman arabs idan kin gansu."
   "Ayyah Zeezee am so happy for her, ashe de mahaifarta bata lalace ba lokaci ne kawai beyi ba."
  "Ni kaina na mata murna and at thesame time I felt bad for what I did to her."
   "Tunda ta yafe maka ai da sauk'i Baby nice de har yanzu hak'k'inta ke bina."
  "Kema tace ta yafe miki ki dena damuwa kinji? Na amsa miki numbanta ma seki kirata kiji da kunnenki."
  "Aww thank you Baby na jima ina neman numbanta finally my mind can be at ease idan har ta gayamin ta yafe min."
  "Tama yafe miki Babe don't worry, naso kiga kids nata wallahi duk kyantan nan sunfi ta."
  "LOL nima zan gansu some day in shaa Allah, I once heard mijin nata na kama da larabawa ai."
   "Yana ma kama dasun ai, I think Shuwa Arab yake by tribe ta ta6a gaya min they are lucky to have each other as we are also lucky to have each other right?"
  "Right Baby, am the most luckiest since I have you." Pecking kanta yayi a hankali "lets sleep okay? Our twins needs rest tunda yau kika yi aiki kika gajar min dasu."
  "Uhmm, I really hope this time zasu fito da rai Baby I can't bear to lose both of them at a time, Baby its will be so painful and hurtful."
   "Shhh! In shaa Allahu this time rayayyu Allah ze kawo mana shiyasa ya had'a mana biyu a lokaci guda Babe, just hold on and have faith Allah shall see us through."
  "Allah yasa Baby."
  "Ameen Babe of them all I love you."
  "I love you more you know that" a haka beautiful and everlasting sleep yayi taking over control nasu duka.
   Washegari Adeel na gefenta ta kira Zeezee se a karo na biyu Zeezee ta d'aga kasancewar game da Afreen ke bugawa ta kuma k'i ta bata wayan. "Halo?" Cewar Zeezee nicely.
   "Assalamu Alaikum" Ruky tayi sallama gabad'aya seta ji baza ta ma iya neman tuban Zeezee ba saboda girman laifin data yi mata na k'azafi. Kallon Adeel take wanda ya bata nod tare da matse hannunta cikin nasa assuring her he is with her.
   "Wa'alaikumus salam."
  "Zeezee good morning."
  "Morning yaya kike?" Tayi maganan still bata gane waye ba sede she's sure tasan wannan murya but a ina? She can't remember.
   "Lafiya qalau, kwana dayawa Ruky Mama ce Adeel's wife your ex co-wife."
  "Wow! Ruky! Kwana dayawa yaya kike?"
   "Lafiya qalau Alhamdulillah your side?"
  "Lafiya qalau ya yaran mu kuma?Adeel jiya yazo ya dameni wai yaga yaran Zeezee kaman larabawa."
   "Hahaha Adeel harda k'arya de nafa fisu kyau." Murmushi Adeel dake gefe ya saki.
  "Uhmm, toh Allah ya raya mana su." Daga nan ta sanar da ita main reason na kirarta da tayi, anan Zeezee tace ita fa ta jima da yafe mata Allah yafe masu gabaki d'aya. Godiya sosai Ruky tayi mata, yau babbar rana ce a gareta tunda ta sauk'e hak'k'in Zeezee daga kanta.


       *^ZEEZEE^*
   _Later during the day...  10:57am_
     Aiki Zeezee ta tashi dashi sosai yau kasancewar yau Al'ameen nata ze dawo. Before 3pm duka da yaranta suka shirya suna jiran dawowan Hero'n su. 3:12pm suka jiyo k'aran bud'e gate nan Afreen da Khaleefah suka shiga daka tsalle sun kasa jiran shigowan Da dansu ma, da gudu suka fita suna "Da da oyoyo!" Yana fitowa daga motan ya d'aga Khaleefah sama yayi pecking nasa a cheeks sannan Afreen itama, itakam har juyi Al'ameen yata yi da ita a sama sannan yayi pecking nata itama, Khaleefah ya sake d'agawa ya rik'esu both a hannunsa suka k'ariso ciki inda suka tarar da Zeezee rik'e da camera tana jiran musu hoto.
   "Wow!" Al'ameen ya furta a lokacin da yayi setting eyes nasa akan Zeezeen sa she is looking so takeaway. Anytime yayi spending time apart from her seya ga ta dad'a yi masa kyau. Ya d'auro niyyan ajiye su Afreen ya d'aga Princess tasa kenan tayi sauri tace, "not so fast Sweetheart tsaya in d'auke ku hoto tukuna." Ji yake like baze iya jira ba, yatsa d'ad'd'aya Khaleefah da Afreen suka sa a bayan kan Al'ameen seya fito like rabbit ears suna dariya Zeezee ta d'auke su hoton. Yana sauk'esu yace, "Sweethearts go to your rooms okay? Saje ya shiga muku da toys dana siyo muku go and check them out, hurry!"
  "Really Da da? Ka siya min Princess gown da crown harda magic wand?"
  "Yes Little Princess all that hurry!"
  "Nifa Da da ka siya min all the different types of guns da na nuna maka a Disney XDbda 3D video game d'in?"
  "Why not My Little Soldier go check them out."
  "Yeyyy!" Cewar Afreen "Da da carry me up I want to kiss you." D'agata yayi ta mai placing kiss a cheeks nasa sannan light one a lips nasa. "I love you lil Princess."
  "I love you too Da da sauk'eni inje inga gown d'ina." Yana sauk'eta ita da Khaleefah suka fice a hanyan ma seda suka yi fad'a wai sam se de itace a gaba shi a baya shi kuma wai ai shine babba shi ya kamata yana tafiya a gabanta tana binsa a baya. Seda duk suka shige d'akunan nasu Al'ameen ya maido da kallonsa kan Zeezee dake kallon corridor'n d'akunan yaran then back to her Soldier.

    "Princess didn't miss me or did she?" Ya tambaya yana frowning face nasa. "Oh come on Sweetheart you know that's not true."
  "Gashi nazo har yanzu bakiyi hugging d'ina ba bale in samu kiss ma." Murmushi ta saki sannan magestically ta taka ta k'ariso wajensa yadda ratan dake tsakaninsu befi 2 inches ba. "I missed you like hell Sweetheart."
  "I missed you more, you are looking elegant."
  "Thank you My Soldier so as you." A hankali ya zagaye hannayensa a waist nata drawing her more closer until jikinsu ya manne. "May I go for a kiss?" Seda ta zagaye nata hannun a wuyansa tace, "it is done." Lips nata yayi owning a hankali suka shiga kissing juna slowly yet passionately. Sun yi nisa suna enjoying company'n juna kawai Khaleefah da Afreen suka fito a guje from nowhere, tana ce mai se tariga sa nuna wa Da da gown nata. Wani irin birki suka taka dukansu ganin abinda Mammy da Da da keyi. Se k'wararo ido waje suke barin ma Afreen, da sauri Khaleefah ya aza hannu ya rufe mata ido shima ya rufe nashi. "Let me go, I want to shee Da da and Mammy" ta shiga shuresa anan hankalin Zeezee da Al'ameen ya buga da sauri sukayi releasing juna, Zeezee kan ma ta kasa kallon direction na yaran nata don kunya. "Ahhh Princess!" fad'in Al'ameen yana susan k'eyansa "your gown is so elegant."

   "Mammy, Da da what where you tw" da sauri Khaleefah ya rufa mata baki "lets go back in."
    _Ka sakeni_ take son ce mar amman don yadda ya toshe mata baki ta kasa se shuresa take shiko yak'i saketa seda suka k'arisa d'akin ta.
   "Khaleefah is such a smart guy" cewar Al'ameen yana bin fuskan Zeezee da touches which is damn sending her electric sparks.
  "He is indeed Sweetheart, Afreen kuma baki ba."
  "LOL ba dama kam, I believe itama don lokacin ta ne remember Khaleefah shima da yake shekarunta yaga pant-" da sauri ta toshe mai baki "haba mana Sweetheart kai kullum seka d'auko zancen nan how many years now?"
   "LOL nayi shiru na dena toh, kawai yadda Khaleefah yayi hanging pan-"
  "Again!" ta katse sa kaman zatayi kuka. Dariya yake sosai "am sorry nayi shiru toh."
  "Zaka gani ai na tafi strike yau ba ni ba kai till further notice."
  "Strike Princess? Meyayi zafi?" ya had'e gira. "Kinsan how I've been waiting for this day kuwa? 3 months fa ba ke Princess it's not easy."
  "Aww ashe har 3 months kayi a Abj ban sani ba."
  "Princess!" Yanzu kan tamkar zeyi kuka.
  "Muje ka watsa ruwa."
  "Kin yafe strike d'in?"
  "A'a fa na rage de se next week zan baka kaina."
 "Na shiga uku Princess you want to kill your last standing Soldier ne?"
  "Oho ba ka iya neman tsokana ba muje kayi wanka the kids must be hungry ka fito muci abinci."
  "Ba matsala" ya fad'a da biyu irin ya hak'ura d'innan, "muje to ki rakani." Shi a dole zeyi mata wayo.
   "Nan da bathroom d'in?"
  "Princess yanzu haka kika dena yayi na? Da wankan ma cewa kike zakimin yanzu ki rakani bathroom d'in ma bazaki yi ba?"
  "Eh kaje ina jiranka."
  "Shi kenan ba matsala nasani Khaleefah da Afreen sun k'wace min GATA na yanzu." Ganin ya juya ze shiga tafiya ta kama hannunsa da wuri tare da amshe hulan uniform nasa tasa a kanta "wasa nake maka Sweetheart duk duniya ba wanda ya isa ya amshe maka GATAN ka a birnin zuciya na kai baka sani bane ko? your other name is D'AN GATAN Zeezee." Dad'i sosai yaji yaja cute nose nata, "hulan suits you alot."
  "Really? Tsaya mu d'au selfie to" kir-kik ta d'au kesu selfie a wayanta.
   "Zakiyi adding a story'nki ne?"
  "A ina?"
  "A Snapchat" ya fad'a da gangan yana son jin me zata ce.
  "Chabd'i! Me ze kaini ai nabar posting pictures naka they belong to only me." Hannunta a cikin nasa suka k'arisa d'akin su da ta k'ayata kan gadon da red roses se k'amshin turaren wuta ke tashi. "Wow! Princess this is lovely."
   "I know Sweetheart do you like it?"
  "I love it and I love you more." Key ya waina jikin k'ofan, "Swe-" da sauri yayi covering lips nata with his, baya-baya  ya cigaba da turata har seda suka fad'a kan gado. Abubuwan dake birkita mata lisafi Al'ameen ya shiga yi mata, tuni yayi turning nata on suka wula duniyar ma'aurata.

  _30 more minutes..._
  "Gbam! Gbam! Gbam!" Afreen ke knocking bisa k'ofan d'akin su Zeezee.
      "Afreen stop it kizo muje mu jira su a parlour." Cewar Khaleefah yasan its in appropriate ana barging into parents room anyhow.
  "O'o you can go, ni am shiteying here."
  "Gbam! Gbam! Gbam! Mammy!!!" Ido wuru-wuru Zeezee ta kwararo waje in a whispering tune tace, "Sweetheart ka gani ba? Shiyasa nace maka ka bari zuwa dare kak'i." Kafin ya amsata Afreen ta sake sa wani ihun "Mammy!!!"
  "Na'-" da wuri Al'ameen ya katse Zeezee ta hanyar covering mata baki da hannunsa. "Shhh!"
  "Mammy ij that you? Open up!"
 "Lil Princess?" cewar Al'ameen.
  "Da da! Open up."
  "Princess jeki jira mu a parlour kinji? We'll be back in a bit."
  "No open up!"
  "Afreen lets go." Cewar Khaleefah.
  "No I want to shee Mamamy."
  "Mammy is coming then." Cewar Zeezee daga ciki.
   "Are you mlsure Mammy?"
  "Yes Darling ina zuwa yanzun nan se muyi having lunch ba."
  "Yes I want to show you My Princess gown and you too Da da."
  "Toh lil Princess we are coming right away." Cewar Al'ameen. Miqawa Khaleefah hannunta tayi yayi grabbing suka wuce parlour, nan ma sanda suka
yi fad'a ita wai sam asa mata Disney Junior shikuma yace sede Disney XD gashi koya ajiye mata remote ba iya canza channel d'in tayi ba.



*MIEMIEBEE.     Team #YGC!🎀*
*ZAIMEEN flames🔥🔥🔥*
Beeenovels.blogspot.com 👄

2 comments:

Unknown said...

Tnx sis, more grease to ur shining elbow, Allah sarki Adeel! Har kaban tausayi.

Unknown said...

Please how can I get the document