Saturday, 18 March 2017
‘YAR GATA CE!
_Here's to last page of dedication, promise fulfilled! How I wish these dedications will continue to come Sweetheart Aunty Sis, no need for long essay know that you are always in my heart I l love you._
Suna nan a d'akin Lubiee ta iso ta soma knocking. "Princess is like Lubiee ta iso." Banza dashi tayi.
"Princess bazaki je ki bud'e mata ba? Kinga se in barku ku biyu ma inje in samu men d'ina nima."
"Kagani ba ni shiyasa nace bazan d'au wayan Lubiee ba, nasani ka tafi gun men nakan nan ban sake ganinka se dare."
"Thats not true."
"Ni bana son kaje gunsu, ashobe kawai zan amsa in dawo."
"LOL Princess wai baki gajiya da ni ne?"
"Ni wallahi bana gajiya da kai, please karka fita."
"Naji toh."
"Promise me first."
"I promise Princess."
"Toh kiss me."
"Princess, Lubiee is knocking."
"Kiss me first." Idanunta ta rufe waiting for him to kiss her. kallonta yayi yana murmushi sannan ya matso da face nasa kusa da nata, lips nata ya yi owning a hankali dai-dai zata fara kissing nasa back kenan se yayi pulling out da gan-gan fuskansa d'auke da wani mak'irin murmushi "Sweetheart what was that? "
"You asked of a kiss right?"
"Toh ai wannan ba kiss bane."
"Toh mene Princess?"
"You just teased me."
"Princess, Lubiee is knocking fah."
"Bazan jeba" tayi maganan tare da had'e rai.
"Yi hak'uri mana." Juyawa tayi a zuciye zata bar mai kan gadon inda da sauri ya rik'o hannunta tare da kwantar da ita kan gadon ya bata the kiss of her life, tun tana shuresa tazo tayi giving in suka shiga kissing juna with all that they got. A hankali yayi pulling out, kad'an daga cikin nauyinsa na a akanta, hannunsa a bayanta yana yi mata wani irin kallo. Se nishi Zeezee ke a yayinda wani irin son Al'ameen ke dad'uwa a zuciyarta.
"Shifah? Was that a kiss?" Hannunta duka ta zagaye a wuyansa pulling him closer to her, seda ta had'a musu hanci sannan tace, "yes, I love you Sweetheart." Tana murmushi sosai.
"I love you too, go get the door kinji?"
"I'll" pecking nasa tayi a nose tip nasa sannan ya d'agata taja rigarta tasa ta fice inda Al'ameen ke binta da kallo yana murmushi shi kad'ansa. By now har Lubiee ta soma tunanin komawa gida ta kusa minti ishirin bakin k'ofar sannan finally Zeezee ta bud'e mata.
"Haba Babe ai seki cemin keda ogan naki kuna busy bawai kizo ki shanya ni ba a bakin k'ofa."
"LOL yi hak'uri shigo toh."
A parlour suka zauna sannan Zeezee ta kawo mata drink da ruwa. "Ya Babe ashoben waye ne?" Ciro mata ashoben Lubiee tayi. Ganin red colour ne d'ayan lace d'in yasa Zeezee exclaiming "wow!
Ya min kyau red is my favorite."
"Yayi kyau?" Lubiee ta tambayeta. "Wallahi sosai Babe" ashobe ne kala uku, d'aya lace d'aya material lace d'aya kuma atamfa duk bana aibantawa a gun. "Babe bikin wace wannan please?"
"Ashoben ya miki ne?" Kafin Lubiee ta kai ga amsata suka ga Al'ameen ya fito daga d'aki yana sanye da vest da sports trousers. Kallonsa Lubiee ta tsaya yi lallai Zeezee tayi sa'an kyakkyawan na miji, da wuri ta kawar da kanta sannan ta sauk'a k'asa ta gaishesa.
"Princess kicewa friend nakin bazan amsa gaisuwan ba seta koma kan kujera ta zauna." Muryansa ya sake sa Lubiee mamaki, shi toh bawan Allan nan meya rasa? Gaskiya Zeezee is so lucky.
Zeezee na jin dad'i tace, "Babe koma kawai ki zauna dan ba amsawa zeyi ba haka yake." Dad'i sosai taji yadda ya kirata da Princess gaban Lubiee. Komawan Lubiee tayi ta zauna se anan Al'ameen ya amsa suka gaisa inda yake tambayanta ya karatu and all.
"Sweetheart yanzu fitan zakayi after promising me you won't."
"Ba fita zanyi ba Princess I promised ai, ruwa zan d'auko na d'akin ba sanyi."
"Ai da ka kirani in d'auko maka toh."
"Its not bad zan d'auka da kaina kar ki damu." Murmushi ta masa as a response sannan ya wuce ya d'au ruwan ya koma ciki. Ta6a ta Lubiee tayi "kai Babe! Wannan Ya Al'ameen nakin yaaaaa had'u like irin totally d'innan dole idan yana gari ki mance da kowa."
"Hehe" tasa dariyan jin dad'i. "I know shiyasa nake sonsa over."
"Uhm kar Baby na yaji ina yaba mijin wata."
"Shegiya ba, so nace ashoben wata chick d'inne wannan?"
"Wai sunyi kyau ne?"
"Wallahi sosai."
"LOL na biki na ne."
"Allah tsine ma me k'arya toh."
"Ameen wallahi."
"Babe da Allah jokes apart, bikin wa?"
"Wallahi kuwa Babe nawane."
"Ke kallen." Kallon nata Lubiee tayi "da Allah aure zakiyi?"
"Wallahi kuwa, ga ashobe na kawo kiga idan yayi mu fitar."
"Omg!" Mik'ewa tayi tare da hugging Lubiee "omg! Babe I'm soo happy for you wallahi, you are finally getting married."
"I am" ta fad'a tana jin dad'i.
"So gayamun waye mijin? Soldier'n kika samu?"
"No someone far better than a soldier."
"Omg! Really? Aina yake aiki? Is he handsome?"
"He is, ba fari bane saboda ban cika son fararen maza ba yana da haske, very good-looking and tall, he is a computer engineer by profession."
"Wow what a nice course erin na Ya Omar, you get his pic?"
"Why not pics ma ba pic ba."
"Show me da Allah."
"Yo ai kin sansa ma already."
"Haba waye ne?"
"LOL my best friend's brother."
"Wow your best frien... ke come again wata best friend nakin tukuna?"
"Best friend d'inan guda nawa ne? Guda d'aya ne and kece bayan ke ba kowa."
"Babe ban gane ba kina nufin yayana zaki aura? Ya Omar precisely?" Tayi maganan not believing her words herself.
"Yessur Ya Omar naki." Ja baya Zeezee tayi cike da mamaki, "Ya waye?"
"Ya Omar d'inde."
"No k'arya kike wallahi."
"Toh shikenan karki yardan."
"Babe mana please waye mijin?"
"Wallahi Ya Omar ne zan miki rantsuwa akan k'arya ne?"
"Omg! Ban yarda ba!" Ta fad'a sounding thrilled.
"Bari na gaskata miki toh." Kan contact na Omar da tayi saving as Mine ta shiga kira bada jimawa ba ya d'aga "Baby." Yace da Lubiee.
Zeezee na jin muryan ta gane na Omar ne take ta amshe wayan. "Ya Omar?"
"Zeezee?"
"Ya Omar kaine?"
"Ji iskanci baki san muryana bane?"
"Nasani I just can't believe it wai Lubiee ce matar taka dama?"
"Yup Lubiee ce fiancΓ©e'n tawa."
"Omi'god! Ya Omar thunder fire you shine kak'i ka gayamin ranan? Kai ni ban yarda ba."
"LOL kina iya kiran Mama ai kiji, abeg pass the phone to Baby." Amsa Lubiee tayi "Mine wai har yanzu tak'i yarda."
"Barta karta yardan."
"Bye se mun sake magana anjima."
"Okay, I love you."
"I love you more" ta fad'a tare da katse wayar. Hugging d'in Lubiee Zeezee tayi "Babe I am so happy for you, like I can't believe this, dama Ya Omar zaki aura? Yeyyy! My best friend is now my in-law."
"Thank you Best Friend" tayi maganan tare da breaking hug nasun. "Thank you Babe."
"Shegiya! Ya kuka fara had'uwa?"
"LOL long story."
"Da Allah gist me."
"Tam, kusan a year ai yanzu, don tun kafin rasuwan Baba, tun kina gidan Mrs Mukhtar naje gidan ku ranan Ummie ta aikeni kaima Mama sak'o." Se kuma tayi shiru da gan-gan.
"Ehemm ina jinki."
"LOL nazo fita muka had'u da Ya Omar bayan na gaishe shi ya buk'aci digits d'ina romantically, kai Babe I love your Brother."
"Lol ban gane ba."
"Shegiya I mean tunda daman ina crushing nasa."
"Omg! Like seriously?" tayi maganan tare da kai mata friendly punch. "Shine baki ta6a gayamin ba?"
"Yo gani nake like he is out of my league barin ma dana ji rashin mutuncin da Ya Ibraheem ya ma su Sumayya lokacin da tace tana sonsa sena tsorata nima kar Ya Omar yamin haka. Nayita crushing nasa abuna."
"LOL Babe you could have told me senayi hooking naku up, Ya Ibraheem da Ya Omar are two different people, Ya Omar nada sauk'in kai."
"Nima se yanzu na gano hakan Ya Omar is so sweet."
"Is so sweet" tayi imitating nata, "toh Allah baku zaman lafiya, ansa date na bikin naku?"
"Yup in 2 months time."
"Iyye BFF ta kusa amarcewa su Ya Omar za'a sha k'amshi kenan."
"Banason iskanci fah."
"Heheh toh Allah sa kar bikin naku yazo lokacin da Sweetheart d'ina yake gari."
"If it does fah?"
"Of course bazani ba mana, I can't leave him shi kad'ai da daddare he needs me" ta k'are maganan tana mata signal.
"Shegiya Allah shiryeki." Hira kad'an suka ta6a Lubiee ta k'ara mai. Dawowan Zeezee ciki taga har Al'ameen yayi bacci gefensa ta k'arisa ta zauna tana kallonsa. "Ayyah har ka gaji da jirana bacci ya tafi min da kai" blanket taja ta rufeshi tare da pecking nasa a forehead. Zata juya kenan yaja hannunta seda ta fad'a kansa. "Omg! Sweetheart dama ba bacci kake ba?" Idonsa a kulle ya amsa da;
"Na fara shigowanki na tashi."
"Am sorry."
"What for?"
"For waking My Soldier up" tayi maganan tana k'ok'arin d'agowa daga jikinsa wanda tuni ya sake matse ta restraining her. "Toh ban maka nauyi a haka bane Sweetheart?" Tayi maganan tare da d'ago kanta tana kallonsa. Kai ya kad'a mata "you weigh nothing Princess."
"Uhm kasan wani abin mamaki Sweetheart?"
"Tell me."
"Lubiee zata auri Ya Omar!"
"Wow are you serious?"
"You can't believe it either right?"
"Yeah thats great news."
"I know."
"Allah basu zaman lafiya toh."
"Ameen muma ya k'ara mana kuma."
"Ameen Princess" maida kanta tayi ta kwantar da shi bisa k'irjinsa. "I just love you Ya Al'ameen."
"I love you more and more Princess" a haka sukayi bacci se Maghrib suka tashi.
***
Life proceeded on, Zeezee harta rubuta jamb nata kuma cikin ikon Allah taci ta fito da 215 points inda tayi applying for Geology kuma cikin ikon Allah ta kusa samu. On the other side kuwa preparations na bikin Lubiee aketa kai wanda se Al'ameen yayi dagaske Zeezee ke fita taje ta samu Mama ita tafison idan gari ya waye har dare yayi suna tare da Al'ameen nata. Exactly a month yayi ma Zeezee sannan yace ze koma office. Nan fa Zeezee ta shiga had'a mai rai se gani take as if wai jiya-jiya ya dawo. Ana gobe ze koma tak'i mai magana se had'e rai take, ba yadda Al'ameen beyi da ita ba amman tak'i mai magana, ko daya gwada kissing nata nanma shutting kiss nasan tayi ta shiga had'a mishi akwatinshi. Duk anan yana kan gado yana zaune yana bin every move nata da kallo. Tana gamawa ta juyo ta kallesa kafin idansu ya had'e tayi sauri ta kawar da kanta, "muje kaci abinci."
"Bazan ci ba."
"Kafa san da tafiya a gabanka gobe muje kaci ka samu kayi wanka." Tayi stating ba tare da ta kallesa ba. A nitse ya mik'e ya tako har gabanta wanda da sauri ta kawar masa da kanta. Hannayenta ya d'aga ya had'a da nasa yana murzawa in a soothing manner. "Princess yanzu ke kenan kowani tafiya na se kinyi min haka? Kinsan yadda yake damuna kuwa? Ace yau tunda garin Allah ya waye har izuwa yanzu banga murmushin kiba, ina kikeson insa kaina Princess? Hutun three weeks fa na samu amman don bana son na barki all by yourself na k'ara one week akai still baki gani ba kike punishing d'ina haka? I'm sorry kinji? If only I change my job schedule da nayi kokuma da zasu barni in tafi dake da mun tafi tare, its really not my intention to leave you Princess, I'm sorry." Tausayi kuma sosai ya bata jin yadda yake magana tamkar zeyi kuka hannunta ta k'wace daga nasa tare da zagayesu a wuyansa. A hankali ta shiga kissing nasa slowly yet affectionately. Sun d'au tsawon lokaci ahaka sannan a hankali tayi pulling out tare da manna goshinta akan ha6arsa.
"I'm sorry also Sweetheart ni ya kamata in baka hak'uri for acting so childish, but nima ba a son raina nake ma hakan ba, is just that am used to you, ko minti d'aya nayi ba a kusa da kai ba se inji wani iri bale in shafe weeks ban saka a ido ba you know how that is infectious to me right?"
"I bave a suprise in store for you but semun kwanta."
"Aww really? I can't wait, you are My One Last Standing Soldier." Pecking forehead nata yayi "I love you Princess."
"I love you more and more and more muje kaci abinci ba se kayi wanka?" Kafad'a ya buga mata wane d'an yaro "why? Bazaka ci abinci ba?"
"No wankan nakeso muyi tare."
"My Soldier d'azun fa nayi nawa da Maghrib d'innan."
"I don't care ni inason muyi tare gobe fa zan tafi Princess."
"Consider it done My Soldier, duk abinda kakeso shi zanyi maka muje kaci abincin?"
"Thank you Honey." Hannunsa ta rik'e har ta kaisa kan table taja mishi kujera ya zauna, suna cin abinci suna hiran soyayya abinsu har suka gama sannan suka shiga bayi dan yin wanka. Achan ma suka yita wasan ruwansu, da k'yar suka yi wankan sannan suka fito. 10pm ya musu akan gado kamar yadda yayi promsing nata haka ya gamsar da ita tonight. After all the fun and love making at last sukayi falling into a wonderful and beautiful sleep.
Washegari kuma ta tashi ta shirya Al'ameen, sede sam Zeezee ta kasa sabawa da tafiyan Al'ameen. Duk lokacin da yazo tafiya se tayi kuka sosai as if its his first time. A washegarin da Al'ameen ya tafi itama ta koma gida gun Mama saboda preparations na bikin Lubiee. Kowani yamma kuma abinta zata je islamiyya. Haka Rayuwa ta cigaba da gudana har inda Allah ya kawo ranan bikin Omar da Lubieensa. Buduri aka sha sosai, gashi har anan Al'ameen be dawo ba, ba event da Zeezee tayi missing out, ita da Lubiee sekace amare biyu, an sha budiri anyi wankan naira sannan a k'arshe aka tofe komi da fatiha. A garin Bauchi unguwan Old GRA aka kai Lubiee inda suka sha kuka kaman ba gobe. Washegarin rananda aka kai Lubiee Zeezee ta kirawota a waya tayita mata tsiya tana tambayarta ya jiki-jiki, tayi kuka ne? Lubiee da ita kad'ai tasan kalan rad'ad'in da takeji ko biyewa Zeezee batayi ba.
****
A week da Zeezee zata fara fita lectures ne Al'ameen ya dawo. Sa6anin ko wani dawowansa wannan karan ya sanar da Zeezee inda ta shirya masa kan table dam da abinci kala-kala se wanda ya za6a. As always sukayi hoge-hogensu da kisses sannan takaisa dining yaci abinci sukayi wanka tare, later during that night ya fiffito mata da tsarabunta. Ita de bataga tafiyan da Al'ameen zeyi be kawo mata tsaraba ba, like duk abinda ya gani seya siya mata. First day da Zeezee zasu soma attending lectures ma Al'ameen ne yayi dropping nata da kansa tare da wishing nata success, hijabin ta three quarter tasa ta fita gwanin sha'awah. Se 3 ya turo driver ya d'auketa. Sosai ta galabaita ranan gashi tuna fa yanzu tana isa gida dole seta aza girki ta sakejin wani gajiyan batak'i tana isa gida ta kwanta ba.
Da sallamarta ta shigo ciki inda ta fara jin k'amshin girki na buga mata hanci. Bata wani shiga duhu ba taga Al'ameen na fitowa da plates a hannunsa from kitchen ya ajiye akan dining table.
"Sweetheart!" Ta kira sa sounding delighted, ganinsa kad'ai yasa ta nemi gajiyar tata ta rasa.
"Oyoyo Princess is back." Yayi maganan tare da bud'e mata hannunsa ready for a hug. Jakarta ta ajiye kan kujera ta k'arasa tayi hugging nasa. "How was your first day at school?"
"Alhamdulillah but hectic gashi kuma I missed you."
"Am here Honey muci abinci muje ki huta ko?"
"Yes Sweetheart bade girki kayi ba?"
"Yup I thought I might suprise you."
"Omg Sweetheart you're so sweet, me ka iya ka dafa mana?"
"Miyan ganye irin na ranan, ban iya tuk'a tuo ba nasa Saje ya siyo mana a restor."
"Awwn! My Man is damn sweet. Like am starving." Kujera yaja ya zauna sannan ya zaunar da ita akan cinyansa ya musu serving abincin kan plate d'aya sannan da kansa ya shiga bata. "Hummm yummy! Sweetheart sure kai ka girka wannan miyan kuwa?"
"Me kika ga?"
"Yayi dad'i ne like over, anya kuwa ba siya kayi ba?"
"Don't be suprised ranan a gaba na kika girka ai, I understood komi."
"What a fast learner, Am damn proud of you Ya Al'ameen, I love you."
"I love you too yi kici muje ki watsa ruwa semu huta." Cike da so da k'auna, yaci ya bata har suka cinye abincin sannan ta tattara kan dining d'in suka zo sukayi wanka se kuma bacci.
Haka nan tun daga ranan idan Zeezee ta fita school kafin ta dawo atimes Al'ameen ya musu girki ko kuwa ranan da be samu yi ba seya aika a siyo musu. A weekends da kuma Fridays da take da lecture free days ita keyin komi, subi su yini a d'aki suna shan zallan soyayya. Sati uku Al'ameen yama Zeezee ya koma, sede har yanzu Zeezee ta kasa sabawa da tafiyansa. Kukan ta tasha sosai seda bacci ya d'auketa har ma bata samu zuwa lectures ba a ranan. Tun komawan Al'ameen kuwa ta fi miyar da hankalinta kan karatu kasancewar batada wani abinda zeyi distracting nata yanzu, tests nata gabad'aya tana k'ok'arin passing. Karatu take sosai kodan to make Al'ameen proud, anytime she is less busy kuwa kiran Al'ameen nata take either audio or voice call susha hira sosai, shima haka. Idan ko ya dawo hutu kullum da daddare suna tare kasancewar da rana tana school.
***
Ana cikin haka ne Allah ya azurta Lubieen Ya Omar da juna biyu. Dad'i kashe wannan happy couple, Lubiee can't wait to have her own baby. Bayan Omar, Zeezee was the second person to come to know about wannan k'aruwa da suka samu. Sosai tayi ma BFF nata murna amman kuma samun k'aruwan Lubiee ba k'aramin digging wa Zeezee past nata na rashin haihuwa yayi ba. Gashi nan Lubiee da akayi bikinta just 3 months ago har ta samu juna biyu, ita kam gata nan tana neman shekara gidan Al'ameen amman ko 6ari bata ta6a yi ba. She knows koda Al'ameen bayi nuna mata dole deep inside rashin haihuwar nata zena damunsa barin ma idan ta tuna yadda yake son yara, ba shi kad'ai bama tasan harda su Mama Babba duk by now zasu fara jin haushinta shiyasa ta dage da kiransu kwana biyi sosai suna gaisawa kar abin yayi yawa.
She don't think she can hide it anymore, its high time Al'ameen yasan gaskia, she can't continue fooling him forever dole wataran gaskiya ze bayyana gomma tun wuri ta sanar dashi. Tana zaune kan gado da books a baje a gabanta tana karatu take wannan tunani, finally ta mik'a hannu ta kirasa. Bayan sun gaisa take tambayarsa yaushe shigowansa.
"Princesse I won't lie to you amman shigowa na yana iya kai nan da next week, ina fatan zaki fahimceni kin fi kowa sanin how bad am missing you right?"
"I know Sweetheart and I totallay understand just know that am missing you okay? take your time kaji? Duk lokacinda ka samu hutu seka zo min, I love you." Be ta6a tsammanin jin wannan calming words daga Zeezee ba, finally ta fara gane mishi kan abin.
"Dagaske Princess? You are not mad?"
"Why should I be? Nasan inda kanada dama a yanzu ma zaka dawo min koba haka ba?"
"Sosai ma kuwa to kiss those sweet lips of yours that I can't get enough of them."
"I know Sweetheart kaga ma this week ina kan period d'ina ko kazo it wont be fun I pray ka samu ka shigo zuwa next week d'in."
"In shaa Allah Princess I'll try my absolute best naga na dawo next week."
"Your Princess is waiting for you, yauwa Ya Al'ameen idan ka dawo ina son muyi wata muhimmiyar magana kaji? Kuma banason ka d'auka wai don bana sonka ne ko don ban damu da kai bane nak'i fad'a ma gaskiyan zancen ina son kasa a ranka saboda ina tsoron zaka tsane ni ne ka cireni daga rayuwarka yasa nayi hakan."
*MIEMIEBEE. Team #YGC!π*
Beeenovels.blogspot.com
ππππππ
Tnx MIEMIEBEE, Allah ya kara basira. Eyyah zeezee Allah yasa idan kin gaya mai Allah yasa ya gane. Allah yasa kema ki haihu
ReplyDeleteAllah sarki zeezee, Allah ya baki haihuwan kema, ba a cire rai da ikon Allah. Just keep on praying. Tnx sis, Allah ya kara basira.
ReplyDeleteDid you know you can shorten your long urls with AdFly and make $$$$ from every visitor to your short urls.
ReplyDelete