Friday, 17 March 2017

‘YAR GATA CE!

   _Here's to fourth page of dedication AUNTY SIS⭐️ ILY❤_
 



       Life moved on, koda Al'ameen yace ma Zeezee ze shigo zuwa next week d'in hakan be samu ba. Se a sati na gaba ya samu hutu wanda be sanar da Zeezee nan ma ba saboda har yanzu ta kasa sabawa da rashinsa, koya kirata bata zagewa tayi mai hira sede tayita kumbure-kumbure. Da Azahar ya iso gida bayan ya watsa ruwa abinshi ya sanya three quarter wando me patterns na sojoji zallah ko vest babu yayi zamansa a parlour yasan how bad Zeezee tayi missing packs nasa and him in all. Layin Zeezee ya kira wanda bata jima ba ta d'aga.
  "Hello Princess?"
  "Sweetheart, ina wuni?"
  "Lafiya ya kike?"
  "Lafiya yau kuma ba aiki ne?"
  "Me kika ga?"
  "Naga baka ta6a kirana irin war haka bane ai."
   "Haba Princess so kike kice nafi bawa aikina muhimmanci akanki kenan ko me?"
  "Your words not mine."
  "Uhm kina ina yanzu?"
  "Gida gun Mama."
  "Ki taho gida yanzu na tura wani da sak'o ya kawo miki."
  "Har sak'o ma? In kud'i ne ni banaso, wato ma ba yanzu zaka dawo bako Ya Al'ameen?" Tayi maganan tana neman yin kuka. "Wallahi aikin nan naka na tauye min hak'k'i yau getting over a month kenan rabo na danasa Champion d'ina a ido and abinda zan samu daga gareka shine sak'o? Ka kira yaron naka ka sanar da shi ya miyar da kud'in bana buk'ata wanda ka ban ma ban ta6a komi a ciki ba har yanzu."
  "God help me Princess, yanzu de yi hak'uri ki taho ki kar6a."
  "Bana so" tayi stating stubbornly.
  "Yi hak'uri fa nace."
 "Se yaushe zaka dawo toh?"

   "Zuwa next week."
  "Hmm Allah yasa toh."
  "Zaki zo ki kar6an?"
  "Do I have a choice, kace mishi ina tahowa."
  "Yauwa Princess I love you so much."
  "Toh naji."
  "Yau babu I love you too?"
  "Babu se randa ka dawo." Murmushi yayi sannan ya katse wayan, ba tare da 6ata lokaci ba tayafa mayafinta taja mota se zuwa gidanta. Da kaman tayi parking a waje sekuma wata zuciyar tace mata ta shiga ciki dashi bayan tayi parking daga waje-wajen lot ta fito tana tambayar me gadi wani yaro ya kawo sak'o?
   "A'a Madam but Sir ya kirani yace wani ze zo."
  "Mschww ze 6ata min lokaci nida Ya Al'ameen ma yabari inada kud'i a guna."
  "Sorry Ma'am you said?"
  "No not you, I'll wait for him inside."
  "Okay Ma'am." Anan ta wuce ciki tana gwada sa key taji a bud'e bade tun tafiyarta haka ta barsa a bud'e ba Allah yasota da akwai masu gadi. Da sallamarta ta shiga inda taga shirtless Al'ameen tsaye daga tsakiyar parlon fuskarsa d'auke da murmushin dake mugun k'ayatasa.
  "My Soldier!" ta fad'a sounding morethan suprised. "My Soldier is it you?"
   "Yes Princess, oyoyo!" Da gudu taje ta fad'a jikinsa yau ma ya d'agata sama kaman ranan. Duk sun kasa breaking hug d'in saboda yadda sukayi missing juna da k'yar sannan Al'ameen ya sauk'e ta k'asa inda tayi d'agel d'in k'afa da wuri ta shiga kissing nasa, tana yi yana miyar mata da martani. Kasa rik'esu k'afafunsu sukayi inda suka fad'a kan kujera se kissing juna suke suna abubuwa kala-kala. Chan suka ga kujeran ma baze iya d'aukansu ba and like a bride Al'ameen ya d'aga Zeezee ya hau yin hanyan d'akinsu da ita anan d'inma ta kasa barinsa se kissing nasa take suna shiga d'akin yayi shutting door d'in se k'aran sauk'an abu naji rigijib akan gado. Nide nace ayi a hankali.

   One hour later...
  Shirtless Zeezee da Al'ameen ne kwance kan gado inda tayi pillow da chest nasa, "My Soldier you keep on suprising me, mesa baka fad'a min zaka dawo ba." Tayi maganan tana kallon cikin idanunsa.
  "Ko na fad'a miki ba yarda zakiyi ba." Miqawa tayi a hankali tayi pecking nasa a cheeks. "I can't get enough of you Ya Al'ameen you simply complete me, nagode da wannan wonderful suprise d'in I can't tell you just how much you made my day like I missed you so much."
  "I missed you more Princess" yayi maganan tare da pecking forehead nata shi kuma. Hugging nasa tayi gagam a kwancen sannan a hankali bacci yayi awon gaba da ita, shikam ya kasa bacci tunanin just how lucky he is to have Zeezee as his wife yake, duk abinda yake nema daga gun mace Zeezee nada shi. Gata nan kullum dad'a zuma takeyi he just love her way much. Pecking forehead nata ya sakeyi "I love you Zainab."

****
  Ai tun dawowan Al'ameen Zeezee taji kowa ya fita mata a rai, ta koma gida ta kwaso kayakinta ma tak'i daga k'arshe driver akasa ya d'auko mata, gashi daga dawowan Al'ameen har ta rufe sim nata wayar ma taso kashewa gabad'aya amman don pictures da takeson d'aukansa anytime ta bari. Da daren ranan ma seda suka sake gamsar da juna abinsu ita da Al'ameen nata. Washegari bayan sun karya Zeezee na sanye da vest da free sized knee length trouser se aiki takeyi. Bayan ta gama ta zo ta fad'a jikin Al'ameen all exhausted.
  "Kin gaji ko Princess?"
  "Sosai fah kasan rabon dana share gidan tun tafiyarka"
   "Sannu da aiki, in kina ganin aikin ze soma miki yawa mu nemo miki me aiki mana, akwai wasu a gidanmu a KD Jeeddah, Mjay, Maryaty da Kwaiseh" (🤣✌🏽)
   "Wai!" Tayi exclaiming "wad'ancan?"
  "Kin san su ne?"
  "Ai Aysha taban labari koba sune ba wanda suke sonkan nan?" Murmushi ya saki "inji waye? Aysha baza tabar yad'a rumor bako?"
  "Ai gaskiya ne adalilin me zan kawo su gida na haka kawai su samin miji a gaba, no way fa inason abu na" ta miqa tayi kissing nasa lightly on the lips.
   "Toh ai baki san wani abu ba Princess ke kad'ai nakeyi ma kallon mace a cikin mata sauran duk kallon dabbobi nake musu, my eyes are on you only."
  "Really Ya Al'ameen?"
  "Really! Sweetheart only you, am yours alone."
  "Yeyy! MINE!"

***
   Life moved on, har sati biyu Al'ameen yayi ma Zeezee kuma bayi ma zancen komawa Abj hakan ba k'aramin dad'i yayi wa Zeezee ba, kullum suna maqale da juna abinsu a parlour ko a d'aki. Jifa-jifa suke fita unguwa. Ana cikin haka ne watan bikin Omar ya taso wanda har a nan Zeezee batasan wacece amaryar ba. Suna zaune abinsu yau a parlour ita da Al'ameen, Zeezee ta d'aga kai ta kalli agogo ganin lokacin aza lunch yayi ta dawo da kallonta kan Al'ameen da kansa ke aze a kan cinyanta. "Sweetheart?"
  "Yes Princess."
  "Sweetheart me kake so kaci yau? Tun jiya nake tunanin abinda zan dafa mana amman na kasa."
  "Come on don't stress yourself out kome kikeso ki dafa mana."
  "Wa kai d'in? Da wannan shegen za6an girkin naka, tell me meh kakeso."
  "Anything Princess matso kusa kiji." Ba gardama ta sunkuyo da kanta seji tayi yayi owning lips nata yana kissing nata, it was a short but yet very romantic and heart melting kiss ji tayi kaman karya saketa yata kissing natan. "What was that for?" Ta tambayesa lokacinda ya saketa se faman lasan lips nata take.
   "Just to let you know I love you."
  "I love you too Ya Al'ameen so much so me kakeso kaci for lunch tell me anything."
  "Anything? lemmi think."

   Chan yace, "na jima banci tuwo bafa."
  "Tuwo Sweetheart sekace tsoho?"
  "Toh mene dama-" bakinsa tayi covering da wuri "wallahi kace kai tsoho ne se munyi fad'a da kai. D'an 44 da kai d'inne tsoho ni banaso." Hannu yasa ya d'ago hand natsn daga lips nasa a hankali "44 d'inne ba tsoho ba Princess? Nide tuwo nake so yau."
   "As you wish Sweetheart da miyan me kakeso? Please karka ce kuka."
  "LOL karki damu am not a fan of kuka nima kinsan irin miyan da 'yan Maidugurin nan sukeyi miyan ganye amman su se su sa mishi yakuwa a cikin nan?" Kallonsa take totally out of words har yaushe Al'ameen yasan su yakuwa? Bama wannan ba meye had'insa da girkin 'yan Maiduguri?
   "Sweetheart har yaushe kasan yadda 'yan Maiduguri suke yin girkinsu?"
  "LOL are you kidding me Princess? Kin manta d'an can ne ni?"
  "Ohh yeah Shuwa exactly."
  "Lallai Princess baki ma san d'an ina ne ni bako?"
 "Ai ni kullum cewa nake larabawan Yemen ne ku." Hancinta yaja cike da wasa, "kekuma ta Saudi ba."
  "LOL na gane miyan akwai wata friend d'in Mama Mrs Muhammad itama 'yar Maiduguri ce kuma tana yin miyan sosai time dana je gidanta a Maiduguri."
  "Cool zaki iyamin nima? I miss it alot dama Mama ne kemin always."
  "Sure why not? What My Soldier wants he gets it."
  "Am grateful Honey nasan idan kikayi naki seya fi na kowa dad'i."
   "Sweetheart banda huramin kai o."
 "Kema kinsan you are an excellent cook ai."
  "Toh thank you but first sena aika me gadi ya siyo min allayyahu, yakuwa da kuma albasan ganye inada kayan miya da nama na already."
  "Right away, nima yau da ni za'ayi girkin na koya."
  "Toh kayi me dashi kai kuma da kake office kullum?"
  "Who knows rananda bakida lafiya kowani abun fah? Kinga se Soldier'n ki ya miki girki koba haka ba?"
  "Hakane Sweetheart."
  "Good koba wannan ne favorite naki ba kema?"
  "It is among my Favorite, kasan duk wani abinda kakeso nima inaso." Pecking nata yayi akan hanci sannan ya miqe yaje ya aiki me gadi. Cikin d'an k'ank'anin lokaci yaje ya dawo nan da nan Zeezee ta wanke ingrediants d'in da salt sannan ta shiga yankawa. Tayi kad'an Al'ameen dake tsaye a gefenta da apron nasa shima yace, "kawo zan tayaki."
   "Haba My Soldier kaje parlour please zan gama komi don't worry."
  "No I'll assist My Princess today in ba haka ba meye amfani na?"
  "Are you sure My Soldier kasan ni banason abinda ze wahalar min da kai."
  "Nima haka shiyasa nakeson in tayaki."
   "Are you sure Sweetheart."
  "Yes Princess."
  "Awww thats so sweet of you my Mr. Romantic thank you."
   "Shhh!"
  "So ka gane yadda zakayin?"
  "Leave that to me." Matsa mai kad'an tayi ya amshi knife d'in da mamaki ta tsaya ganin yadda Al'ameen ke slicing allayahun akan chopping board so gentlemanly. Wayarta ta d'auko ta kunna ta shiga yimai pictures da videos be mata magana ba be kuma hanata ba don kanta ta gaji ta ajiye wayan sannan ta shiga had'a kayan miyan ta markad'a ta kuma wanke nama. Su biyu abinsu gwanin sha'awa suka had'a girkin sede wani hazari ba gudu ba Zeezee ta mance yadda ake zuba ingrediants d'in accordingly. She has no choice than to call Mrs Muhammad. Satan idon Al'ameen tayi ta gudu d'aki ta kirata bayan sun gaisa ta tambayeta inda Mrs Mukhtar tamata bayani zallah-zallah.

  Tana dawowa kitchen d'in ta samu Al'ameen na musu picking grabes har ya gama slicing komi da komi. "Ina kika je Princess?"
   "Na had'a waya na a charging ne" ta mai k'arya. "Har ka gama slicing komi?"
  "Yup gasu chan akan counter."
  "Thank you Sweetheart you are so sweet." Adeel kam sede a dafa yaci ya kuma zagi mutum be ta6a assisting nata girki ba. Wink ya mata ya cigaba da picking grapes d'in. K'arisowa ciki tayi ta had'a miyan tare da aza pot na tuo. In less than another hour ta sauk'e ta shirya komi ta kai dining sannan ta kai wasu Saje nasu.

   "Hummn! Princess kinsan ba wanda ya kaiki iya girki ko?" Yayi maganan a lokacinda k'amshin girkintan ya buga hancinsa.
  "Kai My Soldier, ai girkin yau yayi dad'i ne saboda kasa hannu."
  "You think so?"
  "Yap."
   "Thank you okay?"
  "For what?"
  "For making me my favorite dish."
  "Oh come on Ya Al'ameen kai fa miji na ne hak'k'i na ne nayi maka girki, kanaso inyi feeding naka?"
  "Se inde nayi feeding naki, come over." Ya mata nuni da laps nasa. Dariya take sosai "no way."
  "Kizo ko nayi fushi Princess."
  "Swe-"
  "Please come on" bata da wata option dole taje ta zaune kan cinyan nasa. Tuon ya yanka kad'an ya had'a da miya sannan yace mata "ahhh!"
  "Under one condition."
  "Meneh?"
  "Ka bani nima zan baka."
   "A'a ni kad'ai zan baki yau."
  "Please mana My Soldier" tayi maganan as if though zatayi kuka.
  "Toh naji Princess ahhh." Pecking nasa tayi a kumatu sannan ta bud'e bakinta slightly yasa mata abincin, da gan-gan dan neman magana ta cize hannun nasa. "Awchh!" Yayi exclaiming. "Princess!" Ya kira sunanta tamkar zeyi kuka a yayinda take mai dariya. "Me nayi kuma harda cizo?"
  "Just to let you know I love you" tamai murmushi, murmushin ya miyar mata itama sannan ta had'a tuon da miyan k'ato tace mai "ahhh"
   "Hhaba Princess ta ina wannan k'aton tuon ze shiga baki na?"
  "Kai baka iya loman maza bane? Kaga loman Ya Ibraheem kuwa? Kaman kan mutum, kai Baba ma gwana ne when it comes to loman tuon miyan kuka so kaima kayi in gani."
   "LOL wato in mutane suna cin abinci ke lomansu kike sa eyes akai ko? Nikam bazan ci ba kafin nima ki kaini gaba kina kwatance dani."
  "LOL come on Sweetheart kaima kasan bazan yi haka ba ai ahh ka kar6a."
  "Sekin rage." Aiko yak'i kar6an seda ta rage haka suka cigaba da yi har suka gama cin abincin sannan Zeezee tayi clearing table suka yi Sallah suka hau gado don hutawa.
 
   Tana kwance bisa chest nasa tana bin pattern na packs nasa da hannunta yace da ita "Princess."
  "Yes My Soldier" tayi maganan tare da d'ago kanta tana kallonsa.
  "Kinsan wani abu?" Kai tayi saurin kad'awa "tell me."
   "Kina son ki koma school?"
  "School?" Ta nanata da mamaki.
 "Yes bakiya son kiyi obtaining degree naki kema?"
  "Inaso last time I asked Adeel yace min idan naga na sake attending school toh se inde anayi a lahira which is idan na mutu."
  "Don't mind him Honey kinji? You'll go back to school har PHD idan kina so zakiyi, kinga it'll keep you busy kema idan nayi tafiya."
   "Yeah thats true amman kuma idan ka dawo fa? lectures d'ina will be keeping me away from you."
  "Don't worry Princess atleast kowani dare muna tare ko ba haka ba?"
  "Yes Sweetheart I love you" tayi hugging nasa. "I love you more and more" ya fad'a tare da pecking cikin gashinta.
  "Ya Al'ameen how can I ever repay you? Ban ta6a neman abu a k'ark'ashinka na rasa ba, kasan meh? Haushin kaina nake sosai."
  "Subhanallah but why?" Kanta ta d'ago tana kallon cikin idanunsa da she can be lost in them forever.
  "Haushi nake ji Ya Al'ameen ban baka pride (budurcina)  d'ina ba, duk fad'in duniyan nan ba wanda ya cancani pride d'ina bayan kai but I failed to understand that before naje na bawa wanda ko taka inda nake be kamata yayi ba, it hurts me, I'm sorry." Ta k'are maganan tana neman fara kuka.
   "Shh! Princess it doesn't matter either kin bani pride naki or not, what matters is wanda kika bashin ta dalilin aure ne bawai a waje kika je kika basa ba, am I right?" Ta gyad'a mai kai. "Good kuma kin gani ko yaya kike ina sonki Zainab, I love you for the sake of Allah shiyasa ko bayan rabuwan mu dake nakasa aure, ba macen data ta6a kwanciya min a rai kaman ki, ke ta daban ce Zainab, KE ALHERI CE." Hawaye kam take yanzu sosai, "I love you so much Ya Al'ameen, but nasan da kaine na mijin daka fara sani na da son da kake min seya fi haka if only ana siyar da budurci a kasuwa dana siyo just to make you happy."
   "Kibar damuwa da wannan Princess ban fad'a miki bane but the first time we mate you were totally like a virgin, and that was why na biki a hankali" ya k'are maganan yana tickling da hancinta.

   "Ya Al'ameen thats not true kawai ka fad'a min ne don inji dad'i."
  "Zainab I love you bazan ta6a yaudarar kiba, I am not flattering you gaskiya nake fad'a miki a kullum in zan shige ki ji nake tamkar virgin kike shiyasa bana iya gajiya dake Zainab."
  "Toh mesa Adeel back then yake cemun zumana ya k'are banida wani abinda ya rage tattare dani am like an empty shell? It hurts me har yau na kasa mancewa da maganan shin nan."
  "Subhanallah!" Yayi saurin toshe mata baki "don't ever say such a thing like that okay? Adeel k'arya yake miki, he was just trying to make you feel low and a nobody but thats not true ai bazan miki k'arya ba inda ace kaman yadda yake fad'an kike actually kema kinsan da tuni nasa an kawo min Murja ko kuwa na sake yin wani auren but bakida difference da wad'ancan inma akwai kad'an ne. Inaso ki cire wannan damuwan a ranki, your husband loves you the way you are, I'm proud of you Zainab." Hawayen jin dad'i ta shiga zubarwa face nata yayi cubbing tare da kissing kan tears natan. "Cry nomore kinji? I love you the way you are kin fiye min dubban mata Zainab thats why I chose you instead of Murja da zata kawo min pride nata ma."
  "Ya Al'ameen why are you so sweet like this?"
  "Because I am married to the world's best woman." Sake lumewa jikinsa tayi sonsa na shiganta, "I love you fiye da yadda nake son kaina Ya Al'ameen, you're such a sweetheart."
   "Shhh! I love you more."

   Shiru ne ya ratsa d'akin chan wayan Zeezee ya shiga ringing kasancewar wayar na ta kusa da Al'ameen ne ya mik'a hannu ya d'aga mata. "Waye ne?" ta tambaya.
   "Best friend" ya karance yadda tayi saving. "Lubieen ki ke kira." Kafad'a ta buga "ka ajiye ni bazan d'aga ba."
  "Princess why?" Ya tambayeta cike da mamaki.
   "Bana son in raba attention d'ina when am with you, kabari ko zuwa anjima idan ka fita Masjid sena kirata."
  "Princess me kikeson mutane su soma cewa akaina? That ina saki k'in sada zumunci se bana nan ne zakina picking calls nasu? Please pick up."
  "No My Soldier ni banaso." Ze sake magana wayar ya yanke wanda within seconds Lubiee ta sake calling back.
  "Pick up Princess."
  "Ni o'o."
  "I'll pick up then."
  "No don't-" aiko yak'i jinta ya d'aga tare da manna mata wayan a kunne rai ta had'e mar a yayinda yake mata murmushi yana shafa gashin kanta dake a hargitse.
    "Halo Babe?" Cewar Lubiee.
  "Eh Babe ya akayi?"
 "Soldier'nmu ya koma ne?"
  "Wani magana kuma kike yau?"
  "Ai gaskiya ne baki picking up call na nutane se in bayi nan."
  "Toh ki cinye kanki Sweetheart na gari yana gefe na ma yanzu."
   "Allah k'arya ne."
  "Let me prove you wrong" dawo da kallonta tayi kan Al'ameen "Sweetheart kaji wai k'arya nake sam baka gari inji ta."
  "I told you, haka kowa ma zece tunda se in bana nan kike picking calls nasu."
   "Kaima haka zakace ba?" Miyar da wayan kunnenta tayi da wuri Lubiee tace, "kinga ba? Shima Soldier'n namu ya fad'a gaskiya."
  "Mschw toh why did you call? Kina shiga min hak'k'in Sweetheart fa."
  "Princess easy" cewan Al'ameen "ko nayi excusing naku ne?" yayi maganan a hankali. Hannunsa dake wajen gashinta ta rik'e "kana nan" sannan back to Lubiee "ina jinki."
   "Please ba sekin min tsiya ba ashobe zan kawo miki."
  "Na bikin wa?"
 "Na bikin Ya Al'ameen."
  "Lol wani Ya Al'ameen d'in kam ba nawa ba."
   "Shegiya sena zo."
  "Toh bafa wai zakizo ki cikani da surutu bane, saboda Sweetheart na gida kinji ba?" Dariya kad'an-kad'an Al'ameen yake har ta katse wayan.

  "So Princess ni kad'ai ne ke nan kike d'aga min k'afa ko?"
  "Eh mana Sweetheart kasan kai na daban ne, I love you so much" tayi maganan moving closer to him and finally kissing him. Seda suka d'au tsawon lokaci sannan tayi pulling back, "Princess baki fad'a min response naki ba, zaki koma school d'in?"
  "Kana son in koma?"
  "Ni abinda kikeso zamu miki."
  "I know I just need your opinion kana so in koma?"
  "I'll be happy if you do Princess."
  "Consider it done, I'll be going back to school ko dan kai ma zan koma bale nima ina so."
  "Thats My Woman" pecking cheeks nata yayi.
  "But Sweetheart ba'a kulle registration na jamb ba?"
  "No akwai room for late registrants ai don't worry zan miki processing komai."
  "I love you Ya Al'ameen My Very Own Handsome Soldier."




*MIEMIEBEE.    Team #YGC!🎀*
Beeenovels.blogspot.com
👄👄👄👄👄

2 comments:

  1. Tnx sis, Allah ya kara basira.

    ReplyDelete
  2. Tnx sis, more grease to ur elbow. Allah ya kara basira.

    ReplyDelete