Sunday, 16 October 2016

HEEDAYAH!


                  04⃣
   written by miemiebee

     Yau da safe as usual nanny ta shirya heedayah sch mumy tayi dropping nata sannan ta wuce office itama. Don moha kuwa na isa sch straight wajen seat na baby ya wuce tana ganinsa ta mike "don moha good morning, you are looking..." kafin ta karasa mgn taji saukan mari akan kumatunta tas! kafin ta hankara ya kara mata daya ta rike duka gun da hawaye na bin kuncinta takasa fadin komi hakan yaba don moha daman magana "useless rascal kawai who the hell do u think u are da zaki je ki gayawa heedayah mgna? Ke waye ne? Sankinne nace bana yi i dont like u i even hate you sbd haka tun wuri kifita kibar harkan heedayah dan bata miki komi ba let her be, heartless bitch kawai mtsw" budan bakin baby tace "don moha ynxu ni ka mara akan wancan fitsararriyan yarinyan, yarinyan da ashafe take batada komi Kalleni don moha mena rasa? Mesa baraka soni ba? Take a look at yourself sekace kai ka hallici kanka amman ka tsaya kana bin heedayah she might be beautiful as well but she's not the right one for you, muhammad I am! I love you na kuma fada I love you so deal with it amman know this i'll nver stop dealing with that brat har se sanda tafita tabar harkan ka kuma..." Kafin ta karasa fadin abnda zata fada don moha ya kara wanketa da mari fefes! wata wanda tafi na daxu yafara ball da ita yana huci "so baki horu ba ko? Bakinki dey still talk dont worry i'll shut it up for you"sanda aka rabasu but still ta bugu bakin hafsat yyi tsit! Kafin itaama a hada da ita haka de suka kinkimeta suka kaita sick bay amman suka boye wa nurse din cewa duka aka mata, don moha kuwa yakoma gefe se huci yakeyi frnds nasa suna basa hkr***
    Mumy na zaune a office nata wayarta tayi kara dubawa tayi taga step mum nata ne dake mahaifiyarta ta jima da rasuwa tin kafin ta haifi heedayah, "hello aunty, ina wuni?" "Ban wuni ba seki shirya ki taho gda ubanki ya cika ynxu... " ta kashe wayar, mumy se faman hello hello takeyi sululewa kasa kawai tayi a sume PA'nta ta shigo dropping mata files taganta a haka ihu ta sakar atake office ya cika aka kai mumy ward na emergency aka bata immediate care bayan 20mins ta farfado ba abinda take ambata se "abbana" PA'nta ta kira dady ta gaya masa hjy ba lafya daman yana airport ze taho kano a ranan a gigice yake mgna "what meya sameta? Tana ina ynxu? Bata phone din pls" PA'n ta tace "sorry sir but barata iya magana ba tun daxu sunan abbanta take ta nanatawa" salati dady yayi "gani nan zuwa ki kula da ita pls" ya katse wayar. In less than an hour ya iso kano asibitin straight ya nufa mumy se kuka takeyi ana discharging nata suka wuce gdansu, duk sauran step siblings nata suna kuka amman idan aunty kam wayam ba hawaye sekace daman jiran mutuwan take akayi wanka aka sallaci mamaci. Aunty daman du ashirye take kafin mutuwan abba tasa yamata signing cheques ba dama sauran takardun filaye da gdaje kuma ta bobboye nata dana 'ya'yanta amman banda mumy'n heedayah. Ahaka har akayi sadakan uku aunty tafara zancen rabiyan gado bayan sati biyu aka raba kwata kwata mumy bata samu abin arziki aciki duk aunty ta danne ko da akaje kotu tace abba ne yamata signing duka ba yadda aka iya haka aka bar mata duk arzikin da ita da yaranta amman banda mumy'n heedayah abu kadan tasamu aciki dady yace mata karta damu akoi Allah dan tun a duniya se Allah ya nuna ma anty abnda tai ba dede bane cuz ba a taba cin kudin maraye a kuma zauna lafya

2 comments:

Unknown said...

Interesting,,weldone mie mie bee

Unknown said...

Interesting,,weldone mie mie bee